Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta saka wannan hoton inda take tare da mahaifiyarta da sauran 'yan uwanta maza da mata, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta saka wannan hoton inda take tare da mahaifiyarta da sauran 'yan uwanta maza da mata, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.…
Dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa shugaban kasar Muhammadu Buhari dan kama-karya ne. Alhaji Atiku ya bayyana haka ne a wurin taron da jam'iyya…
Wadannan Hotunan na jaruma Amina amal sun kayatar Muna Mata Fatan Alkhairi.. …
Sabuwar Wakar Muazz Hajj Camp tare Da Hamisu Breaker mai suna ” Tanadin So Mix ” wannan wakar takuce masoya domin nishadantar da ku masoya a koda yaushe. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR: – Hamisu braker n…
Fitaccen jarumin masana’antr shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Abba El-Mustapha, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su san cewar akwai rayuwa bayan zabe, don haka kar su bari siyasa ta raba kan su. – …
Fadar shugaban kasa ta hannun me magana da yawun shugaban kasar, Malam Garba Shehu ta kara jaddada maganar da shugaban kasar yayi ta kisan masu yunkurin satar akwatin zabe ko kuma tada husuma a rumfu…
Tauraron fina-finan Hausa kuma me goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar watau Abba El-Mustafa kenan a wannan hoton inda yake tare da jigo a PDPn, Buba Galadima.…
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jawo hankalin jami'an tsaron soji da cewa aikinsu shine kare iyakokin kasarnan amma ba shiga harkar zabe ba. Atiku ya bayyana hakane a wa…
Wadannan hotunan taurarin fina-finan Hausane, Rahama Sadau da abokin aikinta, Sadik Sani Sadik da ke nuna alamar soyayya a tsakaninsu, wasu daga cikin abokan aikinsu sun saka wadannan hotunan a shafu…
To ina masoyan baba buhari ga wata sabu waka mai zafi daga shahararren mawakin sisayar zamani Dauda adamu kahutu rarara wanda yayi wa taken "Aikin Gama Ya Gama" wanda daga zaben nan waka biyu ce ya f…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin masoyan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ta bayyana cewa, ita fa ba Shugaban kasa, Muhammadu Buharine bat…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado ta saka wani hoto a dandalinta na sada zumunta da ya dauki hankulan mutane sosai, duk da cewa wasu sun yaba amma da dama sun ce hakan bai dace ba saboda tsi…
Man gyada baka barci ya rerawa Aisha buhari waka mai taken "Aisha Indo" wanda a ciki babu abinda yake sai yabon ta akan mijinta. Daman hausawa kance albarkacin kaza Kadangare ke Shan ruwan kaso to wa…
Wannan wata sabuwa waka ce da sarkin Waka Nazir m ahmad ya fitar bayan daga zabe da ankayi a ranar asabar da ta wuce wanda shine ya fitar domin kiran jama'a da su sake Fitowa ranar asabar mai zuwa id…
Marubuciya Fadila H Aliyu Kurfi na taya Ali Nuhu murnar bikin cika shekaru Ashirin a Fim Industiri, sannan zan zaƙulu hanyoyi Ashirin da Jarumin ya bi domin rusa Fim Industiri ɗin gaba ɗaya. Kwanakin…