MAGANIN MAZA
Kankancewar zakari na nufin raguwar girman
al'aura, wato wani yanayi ne da al'aurar namiji
baligi ke zama ƙarama tamkar ta ƙkaramin yaro.
- Ta shige ciki ko ta rage tsawo ko kauri a
lokacin da take kwance (flaccid state) ko a miƙe
(erect state) saɓanin yanda take ada. Wannan
yanayi na faruwa ga mutum ne a lokacin da
yake manyanta cikin rayuwarsa, a dabi'ance.
Hakan na faruwa ne ga mutane da shekarunsu
na haifuwa suka kai 30 zuwa 40.
Amma duk da haka akan sami matasa da yawa wanda basu kai ga wadannan shekarun haifuwa ba masu fama da wannan matsalar.
Saidai wasu da yawa daga cikin masu bada maganin gargajiyar Hausa na ganin cewar matsalar ƙanƙancewar zakari matsala ce kai tsaye dake da alaƙa da ZAFI ko SANYIN MARA.
Kankancewar zakari dai matsala ce dake cima
mazaje tuwo a ƙwarya musamman irin yanda
wasu da yawa ke jin kimarsu da alfaharinsu na
kasancewarsu maza na fuskantar ƙkalubale.
Mutane a al'adun duniya da dama na ganin
isasshen al'aurar namiji ita ce abin tunƙaho da
fahari ga kowani mutum dake amsa sunansa
namiji , kuma itace kimarsa ga 'ya mace.
To saidai ƙanƙancewar zakari idan ba yawa tayi ba
ba'a tunanin zata iya haddasa rashin gamsuwar jima'i tsakanin ma'aurata.
Akwai dalilai na lafiya da dama da zasu iya bada haske gameda ƙanƙancewar gaba. Wasu dalilai na
daban da ka iya haddasa kankancewar zakari
ga matasa ko manya sun hada da:
1. Aiki ko tiyatar likita ga al'aura domin cire
wani ƙullutun ciwon daji ko kansa daga al'aura
(Prostate tumour/cancer surgery removal). Yana
iya haddasa kankancewar gaba bayan aikin.
2. Wata cuta (Peyronie's disease) mai sauya
sigar zakari, wato karkacewar zakari sosai da
wuya ko zafi wajen yin jima'i. Yin tiyatar likita /
ofereshin (surgery) domin maganin matsalar na
iya haddasa ƙanƙancewar zakari.
3. Yanayin sanyi (temperature) . Idan sanyi ya
yawaita fiye da yanda ya dace ga jiki to zakari
zai iya noƙewa/ɓoyewa saboda ɗari. Hakan na
hana gudanar jini da kyau a cikin al'aura
.Samun yanayi mai kyau da gumi zai iya
maganin matsalar.
4. Sanya wandon ciki (under pants) wanda ya
tsuke hantsa ko al'aura. Yana sanya karancin
gudanar jini cikin al'aura wanda sakamakon
hakan zai iya sanya zakari ya takura dalilin jini
baya shiga ciki da kyau ta yanda zakar zai cika
da jini ya kumboro (ya mike) a lokacin sha'awa
ko jima'i. Wato jijiyoyin jinin basa aiki da kyau
saboda takura.
5. Yawan fitar maniyyi sakamakon yawan yin
istimna'i/ wasa da al'aura amma ba jima'i ba.
Da zaran maniyyi ya fita daga jikin mutum
jakar marainansa data sauko ƙasa kafin fitar
maniyyi zata nade ta koma sama ta tsuke
marainan biyu bayan fitar maniyyin. A lokacin
faruwar haka kuma zakari na shigewa shima ya
koma gareji tare da marainan.
6. ƙkiba: masu ƙiba da yawa na fama da
ƙanƙancewar gaba domin kuwa tana sanya
zakari ya shige ciki. Don haka, motsa jiki da
rage ƙiba ta hanyar daya dace zaya iya maganin
matsalar.
Barin shan taba ko giya, cin abinci mai kyau,
motsa jiki, magani da shan wadataccen ruwa
yanda ya dace zai taimaka sosai wajen
magance matsalar ƙanƙancewar gaba. Allah Ya
taimaka. Maifamadawanan matsala yanemi wanimagani maisuna (Nisandare maidamisa)zaibakamamaki
Domin neman ƙarin bayani ko taimako sai
A tura mana text message WhatsApp
Domin Magani DA izinin Allah
Sirrinrikemiji@gmail
+2348037538596
Sirrin rike miji
© Sirrinrikemiji
Post a Comment