A samu ingredients Original.
ABINDA ZAA MENA.
1. Mna kanin fari(clove oil)
2. Garin kaninfari (clove powder)
YADDA ZAA HAKA.
Idan ya Kai hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi,to sai a samu man kanin fari a dankwalo da auduga a lika a wajen zuwa minti sha biyar sa a cire,ai haka sau biyu a rana.
Idan kuma yayi rami to sai a samu garin kaninfari kadan a kwaba shi da man kaninfarin,sai a dauki kadan a dika a wajen lokacin kwanciya bacci,zuwa safiya a kuskure baki a zubar.
Insha Allah duk mai fama da ciwon hakuri yayi amfani da wannan fa'ida da yardar Allah zai samu waraka.
Me Bukatar Kayan Hadin Ko maganin Hadadde aimana magana a 08135404044, 08020738307 ko ta Whatsapp .zamu aiko har jihar da ake bukata ta hannun direbobi. Zaa turamana kudin ta Bankin mu na Eco Bank.
©HausaLoaded
Post a Comment