YADDA  ZAA KARA MATSIN GABA

Abinda uwargida zatayi:

Ki nemi:

Farar albasa
Kanunfari
Citta
Balmo
Barkono
Rihatul hulbi.
Sai ki hada su waje daya ki mayar da su kamar yaji kina zubawa cikin abinci kina ci

Bayan haka za ki iya samun zogale mai kyau sosai, amma danyen ganyen, ki wanke sosai, ki sa a Blender, ki markade shi, har sai ya yi laushi, har ki ga yana yauki, sannan ki tace shi sosai. Bayan kin tace ruwan, sai kuma ki nemo madarar gwangwani na ruwa, misali irin madarar peak (na ruwa), ki juye a ciki, ki dan saka zuma, haka za ki rika sha a kai a kai.

Abinda zatayiwa maigida:

Ki nemi:

Muruci
Saiwar haukufa
Namijin goro
Hanno
Rihatul hubbi
Sai ki daka su gaba daya, ya dinga zubawa a nono mai kyau ana sha. Sannan ku nemi dabino a daka shi ya sa a cikin nono mai tsami sai ya rika kama ruwa da shi, amma fa bayan ya gama shafawa zai iya wanke wa da ruwa.



ABUBUWAN DA SUKE KAWO WARIN GABA

Ga kadan daga cikin abubuwan dakesa gaban mace yana wari:

tafiya babu wando.
rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
dadewa a kan bayan gida.
rashin canza pant da wuri.
yawaita cin danyar albasa
Istimna’i ( wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta.
tsarki da ruwan sanyi.
rashin aske gaba da dai sauransu.
YADDA ZAA MAGANCE SU

mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.
ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau biyu.
ki rage cin danyar albasa.
a duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da
                ⇒ ganyen magarya

                ⇒ bagaruwa

                ⇒ Farin almiski

sannan ta daina tsugunawa ( toilet) tana daukar tsawon lokaci domin yin hakan yana da matsala.
ta yawaita aske gabanta duk Sati daya ko biyu.

Me Bukatar Maganin Hadadde aimana magana a 08135404044 08020738307 kota WhatsApp.

N16500

Zamu aiko dashi Jihar da ake bukata ta hannun direbobi,  zaa turamana kudin a account namu na Eco bank.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top