Fatima Sa'ad abuakar na ukku ta zama amarya a yau wanda ankayi aurenta a babban masallacin Sakkwato Masallacin Bello dake Sokoto.

Wanda auren ya samu manya manyan baki daga jahohi da dama wanda ya hada da babban alkalin alkalai na kasa,Abba kuari, Mustapha boss, Atiku bagudu, sanusi lamido sanusi da sai sauransu.





©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top