MUSIC: Umar M ShareeF – Ban GudunKi 

MUSIC: Umar M ShareeF – Ban GudunKi

Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken Ban GudunKi Na Wannan Shekarar 2019.

Wannan wakar Tayi dadi sosai Ga Kadan daga Cikin Baitocin Ta.

* Zan Kula Dakee, Alkawari Ne Naiwa Kaina,.
* Na Aminta Cewa In Mutu Ke Ko Ki Zaunaa,.
* Zana Zauna Da Yinwa Ke Ko Kici Zanyi Murna,.
* Ko Ana Harbi, Ko Ana Harbiii. .
* Ko Ana Harbi Da Bindiga Zan Shigo Inzo Inda Kike

Download Music Now

The post MUSIC: Umar M ShareeF – Ban GudunKi  appeared first on ArewaFresh.com.


©Arewafresh

Post a Comment

 
Top