Masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood a Najeriya na fuskantar barazanar durkushewa kamar yadda masu sharhi kan al'amura suke cewa. Masana'antar dai na fuskantar matsaloli da suka hada da satar f…
Masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood a Najeriya na fuskantar barazanar durkushewa kamar yadda masu sharhi kan al'amura suke cewa. Masana'antar dai na fuskantar matsaloli da suka hada da satar f…
“Baban Ka Ne Yaci mu” Martanin Hadiza Gabon Da Wani Yace ko Wanka Janaba Basuyi Ba Suka Dauki Hoto Martani Mai Zafi Da Hadiza Gabon Da Tayiwa Wani Da Yace ko Wanka Janaba Basuyi Ba Sunka Dauki wannan …
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jarumar finafinan Hausa ta kannywood, Maimuna Muhammad, ta bayyana mafi …
Wani likita da ya kware a kula da matsalolin mata, Habib Sadauki ya gargadi mata da su daina maimaita zanin da suka yi amfani da shi wajen kare jinin haila. Sadauki ya gargadi mata game da yin haka c…
Ministan Sadarwa na Najeriya kuma shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Sheikh Isa Ali Pantami ya yaba ma fitacciyar jarumar Kannywood, Haliza Aliyu Gabon akan wani rubutu da ta wallafa a sha…
Assalamu alaikum ’yan uwana mata. Barkanmu da sake saduwa da ku a wannan filin namu na kwalliya. Kamar yadda aka sani cewa karas na dauke da sinadarin bitamin A domin gyara ido da ganin mutum, bayan …
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Babu wani lokaci da 'yan fim suka shiga siyasa da karfin su kamar zaben 2019 da ya …
Mauludi Bai Da Alaka Ta Kusa Ko Ta Nesa Da Ibadah A Cikin Addinin Musulunci, Mauludi Kirkirarren Bidi'a Ce Wacce 'Yan Shi'a Suka Kirkiro A Cikin Shekara Ta 300 Bayan Hijira. Ku Sani Annabi Bai Yi Mau…
Wannan wasu sababbin hotunan jaruma fati washa ne da taje kasar ingla wajen karba kyauta. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Bayan tafiyar manyan jaruman kannywood sunkayi zuwa London sai sunka dauki wannan hoto da ya dauki hankalin mutane sai wani matashin yaro daga shafin twitter yayi musu comment da cewa " Ya Tabbata wa…
Daga BBC Idan akwai wani batu da aka tayar da kura a makon nan, shi ne na tashin Shugaba Muhammadu Buhari zuwa kasar Saudiyya domin halartar wani taron kasuwanci, inda daga nan zai wuce zuwa birnin L…
Wannan wasu daga cikin sababbin hotunan jaruma hadiza gabon yar kasar gabon wanda sunka je shakatawa a kasar London. . Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Idan baku manta shekaranjiya munyi fustin din Jaruman masana'antar kannywood sun isa a kasar London , wanda ya dauki hankalin mutane shin me sunka je yi.ashe bayar da kyautar afro hollywood ce ankayi…