Maganin Ciwon Mara Na Mata (Lokacin Al'ada)
Maganin Ciwon Mara Na Mata (Lokacin Al'ada)

  ABINDA ZAA NEMA. 1. Garin Kusdul hindi chokali 5 2. Garin Haltit chokali 1 3. Garin Albabunaj chokali 3 4. Garin Habbatussauda chokali 3 YADDA ZAA HADA.  Dukkanin magungunan dana muka lissafa zaa h…

Read more »

AUDIO & VIDEO : Aminu Alan Waka - Miftahul Fuhuhati 1

Wannan waka MIFTAHUL FUTUHATI Zata cigaba da zuwa ta wannan tsanin na Taskar Alan waka Youtube. A wannan gabar mun yi shimfida ne kadaitaka ta Ubangijin halitta da tabbatar da Imani da Allah da dukka…

Read more »

NAZARI : Shehin Malami Isa Ali Ibrahim Pantami PhD Da Kujerar Minista
NAZARI : Shehin Malami Isa Ali Ibrahim Pantami PhD Da Kujerar Minista

Daga Ibrahim Baba Suleiman Sheikh Isa Ali Pantami PhD na ɗaya daga cikin aminan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ta fannin aiki da gaskiya da riƙon amana. Kazalika bai tsaya iya nan ba, a duk wani abu …

Read more »

An kulle wani gidan talabijin na Musulunci a kasar Ingila saboda sukar 'Yan Luwadi
An kulle wani gidan talabijin na Musulunci a kasar Ingila saboda sukar 'Yan Luwadi

Za a kwace lasisin wani gidan talabijin na Musulunci dake kasar Birtaniya, bayan sun yi wata magana akan 'yan luwadi da matsafa. Peace TV, wadanda suke zaune a Dubai, an kama su da laifin nuna wasu s…

Read more »

Ya kamata a Sanya doka kan was’azi a Najeriya inji Jaafar Jaafar
Ya kamata a Sanya doka kan was’azi a Najeriya inji Jaafar Jaafar

Mawallafi jaridar Daily Nigerian wanda yayi kaurin suna wajen fallasa bidiyoyin dollar na gwamna Ganduje  yayi rubutu kan rikicin shi’a da ya tashi a Najeriya. Jarumin ya dakko dogon tarihi inda ya h…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Ma'aurata : Maganin Ni'ima Ga Mata

 Ai Sharin Dan Allah ABUNDA ZA'A NEMA. 1. Dabinu mai kyau 2. Kirfa(Cinnamon) 3. Bushasshiyar Citta(dry Ginger) 4. Zuma mai kyau. YADDA ZAA HADA. Da farko za'ai blending din dabinon da ruwa kadan a zu…

Read more »

Mata ta bukaci kotu ta raba aurenta da mijinta saboda yana da babbar Al'aura

Wani labari ya bayyana inda aka ruwaito wata takardar kotun jihar Zamfara da wata mata ta bukaci a raba aurenta da mijinta saboda yana da babbar mazakuta kuma yana cuta mata wajan saduwa kuma ba zata…

Read more »

Video : Kalli Musanyar Wuta Tsakanin Yan Shi'a Da Jami'an Tsaro A Abuja Jiya

Kamar yadda kuke ji a labarai irin artabun da jami'an tsaro da yan shi'a shi yi a garin abuja wanda har yakai ga sanadiyar mutuws Dcp a karakashin Jami'an tsaro na dan sanda. Ga dai wani bidiyo nan k…

Read more »

Dalilin da yasa ba'a saki El-Zakzaky ba - Fadar shugaban kasa
Dalilin da yasa ba'a saki El-Zakzaky ba - Fadar shugaban kasa

Mai magana da yawun shugaban kasa, Mista Femi Adesina, ya dalilin da sanya gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta ki bin umurnin kotun da Alkali Gabriel Kolawale ya bada na sakin shugaban kungiyar mab…

Read more »

INKIKA GA BAKYA JIN DADIN RAYUWAR AURE TOH KI BINKICI KANKI KEMA
INKIKA GA BAKYA JIN DADIN RAYUWAR AURE TOH KI BINKICI KANKI KEMA

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻 Yar uwa idan kinason kiji dadin aure ki dena kallon rayuwar gidan wasu, kece zaki sauko kasa daidai da karfin mijinki ku gina rayuwa bisa gaskya da amana. Babban makamin …

Read more »

Yanzu-yanzu: Buhari aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa
Yanzu-yanzu: Buhari aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa

Labarin da ke shigowa daga majalisar dattawa da duminsa na nuna cewa shugaba Buhari ya aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa domin tantancesu kafin tabbatar da su. Abia - Chkuwuw Ogar Adamawa -…

Read more »

Jerin ministoci 10 da suka samu dawowa majalisar Buhari
Jerin ministoci 10 da suka samu dawowa majalisar Buhari

Bayan dogon jira da zuba idanu da yan Najeriya suka yi wajen so ganin wadanda za su kafa majalisar dhugaban kasa Muhammadu Buhari na biyu, a yau Talata, 23 ga watan Yuli, Shugaban kasar ya tura sunay…

Read more »

Da duminsa: Buhari ya zabi Sheik Isa Ali Fantami minista
Da duminsa: Buhari ya zabi Sheik Isa Ali Fantami minista

Yayinda shugaba Muhammadu Buhari ya aika sunayen ministocin da yake niyyar aiki da su a wa'adinsa na biyu, an samu sunan babban shehin Malamin addini, Sheik Dakta Isa Ibrahim Ali Fantami, matsayin mi…

Read more »

Amfani Da Lalle wajen Gyaran Jiki
Amfani Da Lalle wajen Gyaran Jiki

Menene Amfanin Lallai? In nace lalle wasu zasu dauka zanen henna ake nufi ko, to lalle dai na gargajiya wanda muka rabu da yinsa yanzu shi ake magana akai. 1)-Na farko dai lalle Kariya ce daga sihiri…

Read more »
 
Top