Da farko Sheikh Kabiru Gombe yace, "Wani ya yi rubutu a Facebook, kuma ya ce wani malami ne ya saka shi yin haka. Malam Kabir Gombe ya ce "an yi rubutu an ce gashi bayan zabe Shugaba Bala Lau da saka…
Da farko Sheikh Kabiru Gombe yace, "Wani ya yi rubutu a Facebook, kuma ya ce wani malami ne ya saka shi yin haka. Malam Kabir Gombe ya ce "an yi rubutu an ce gashi bayan zabe Shugaba Bala Lau da saka…
wannan shine hoton da ya janyowa mata zagin dan abindai baiyi dadi ba tunda hoton nata ya birge sosai ga hoton nata akasa.. Ga Yadda Mutane suke cece kuce akai.. …
Da sanyin safiyar yau Alhamis 18 ga watan Afrilu ne Jaruma Empire ta sanya a shafin ta na instagram cewar 500,000 ta a asusun kudinta na jarumi Adam A.zango ne a matsayin gudunmawar ta, da ta bashi n…
Wannan hoton na maryam gidado gaskiya ya burge mutane dayawa na ganin yadda maryam gidado da tayi shigar islamace wacce ita ya dace ace kowacce jaruma ta rinka yi.. Allah yakara shiryamu shirin addin…
Da Dumi Duminsa Amina Amal Ta Saki Sabon Video Ta Tona Asirin Abinda Ke Tsakanin Su Da Hadiza Gabon Ku Danna kan qannwa hoton domkn ganiwa idonku. ©HausaLoaded …
DALILIN DA YA SA MUKA CACCAKI JONATHAN AKAN BOKO HARAM BA MA CACCAKAR BUHARI AKAN ZAMFARA - IZALA Mun Ci Amanar Buhari Idan Muka Ga Laifinsa Ba Mu Fada Masa Gaskiya Ba Shugaban Kungiyar Izala na Naje…
Tauraruwar me sayar da kayan mata, Jaruma ta baiwa tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango gudummuwar Naira dubu rai 500 a matsayin gudummuwar auren da zai yi kwanannan. A sakon data fit…
Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana yanda aka zo gidanta aka daketa sannan aka kwace mata waya. Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda ta bayar da labarin abinda ya faru da ita…
An gano wani matashi a dandalin Twitter da ya rika amfani da kalma daya yana yabon 'yan mata a duk sanda suka saka hotuna a shafukansu, abin ya dauki hankula. © HTDL …
Mata barkan mu da wannan lokaci, da fatan kuna nan cikin koshin lafiya. A wannan makon ga wani albishir na kawo muku! Ko kun san cewa ruwan shinkafa yana dauke da sinadaran gyaran fatar jiki hade da …
Kurkum na dauke da sinadarai da dama kamar su, bitamin B6 da bitamin C da sauransu. Kuma yana rike fata yadda ba za ta zama sakakkiya ba. Amfani da kurkum na sanya sabuwar fata fitowa da wuri a ind…
Wawuya wadda batasan mutuncin addinin ta ba wani ya fadawa nafisa abdullahi da yaga tasa wannan hotunan.Wannan hoton dai ya janyo hankulan mutane idan wasu suka ta surutai akan hoton.. To Allah shi k…
Wannna dai shima mustapha naburoska ya tsoma bakinsa akan rikicin jaruman kannywood guda biyu Amina amal da hadiza gabon. Ku Danna kan wannan hoton domin gani wa idonku. ©HausaLoaded …
wani hotuna ne da jaruma fati washa ta dora a shafinta na instagram inda wasu suke tunanin ko sun koma soyayyane to mudai muna musu fatan alkhairee.. Hotunan Sunyi Kyau matuqa muna musu fatan alkhai…