Wannan shine raddin da malam Abduljabir kabara yayi zuwa ga yan hakika masu da'awar cewa Shehu Allah ne. A wani bai tima suna cewa kowa ma Allah ne Azubillahi. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Sha…
Wannan shine raddin da malam Abduljabir kabara yayi zuwa ga yan hakika masu da'awar cewa Shehu Allah ne. A wani bai tima suna cewa kowa ma Allah ne Azubillahi. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Sha…
Labari da dumi duminsa daga kasar Sudan. Fira ministan Sudan Abdalla Hamdok Ya tsallake rijiya da baya, bayan kokarin harin da aka kaimasa a yau litinin. Kamar yadda majiyar Aljazeera ta rawaito s…
Wasa ya jikewa Real Madrid jiya, Lahadi bayan Real Betis ta lalasa ta da ci 2-1 a wasan da suka buga na gasar cin kofin La liga. Wannan sakamako yasa Madrid ta rikito daga saman Teburin na gasar ind…
An dage daurin auren matashin nan dan jihar Kano Isa Sulaiman da masoyiyarsa baturiyar Amurka Jeanine Sanchez wanda a baya aka shirya yi a watan da muke ciki bayan da ta ziyarce shi a gidansu da ke Fa…
Wani Matashi me suna Shafi’u Haruna dan kimanin shekaru 27 ya kashe budurwarsa bayan da aka zargeshi da dirka mata cikin shege. Shafi’u Haruna ya ja budurwarsa, Hamsiya Lawal ‘yar kimanin shekaru 14…
Wata motar siminitin Dangote ta hallaka mutane hudu a unguwar Gaida dake Kano. Gidan Radion Freedom Kano ya rawaito cewa lamarin da ya faru ya rutsa ne da wani magidanci mai suna Muhammad Sagir mai …
Jiya lahadi, Shugaba Buhari na Najeriya ya aika wa shugabbanin kasashen Iran da Korea ta Kudu, da frai ministan Italiya sakonnin jaje, inda ya nuna matukar juyayi kan karuwar yaduwar cutar Coronavirus…
Bishop David Oyedepo, Shugaban Cocin Living Faith Worldwide ya caccaki gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari inda ya bayyana ta a matsayin mafi muni a tarihin Najeriya wadda kuma ta zamarwa kasar k…
Gwamnatin Italiya ta dauki matakin killace kashi 1 bisa 4 na daukacin al’ummar kasar, bayanda a safiyar yau ta dakatar da shige da fice a yankin arewacin kasar, don dakile yaduwar annobar murar Corona…
A cikin matakan da take dauka wajen takaita yaduwar cutar Coronavirus, kasar Saudiyya ta bada umurnin kulle dukkan makarantu da jami’o’in masarautar kasar daga ranar Litinin har ila ma sha’a llahu. …
Kocicn Real Madrid, Zinedine Zidane ya bayyana cewa, sun rasa jajircewa da karsashi da dagiya da rike kwallo a yayin fafatawar da suka sha kashi a hannun Real Betis, amma kocin ya amsa cewa, laifin na…
Hukumar Jiragen Kasa ta Kasa NRC, ta bayyana cewa cewa za a samu akasi kadan akan shirin da aka yi na kammala aikin titin jirgin kasan Legas zuwa Ibadan a dalilin rashin ma’aikata. Ministan sufuri, …
Gwamnatin tarayya ta saki naira milyan 620, kashi na biyu a kudaden da aka bayar don magance yaduwar corona virus. Ministar Kudi Hajiya Zainab Shamsuna Ahmad ce ta sanar da hakan a cikin wata sanarw…
Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra(IPOB) ya yiwa tsohon Shugaban Kasa, Janar Yakubu Gowon, tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo da kuma tsohon hafsan soji, Janar Theophi…
Wani abun tausayi ya faru a daya daga cikin wasannin Kwallon Kafa na Najeriya a ranar Lahadi yayin da dan wasan Nasarawa United, Chieme Martins, ya fadi kasa ya rasa ransa. A cewar shaidu, Martins y…