Kalli yadda Ministan Lafiya na Iran ya kamu da Coronavirus
Kalli yadda Ministan Lafiya na Iran ya kamu da Coronavirus

Latsa bidiyon sama domin kallo Ministan lafiya na Iran Iraj Harirchi, ya kamu da cutar Coronavirus, wanda ke ci gaba da yaduwa a duniya.  Cutar wadda ta fara a China a yanzu ta bazu kasashe sama da 3…

Read more »

MUSIC : Nazir M Ahmad - Kwankwaso Gatan Kano
MUSIC : Nazir M Ahmad - Kwankwaso Gatan Kano

  Wannan wata sabuwa wace da munka samu ta wanda a cikin ta zakuji nazir m ahmad yayi amfani da kalamai yayi martani sosai akan masu zage zage. Wanda wannan waka dai bai furta sunan wanda yake yiwa ha…

Read more »

To Lallai Harka Ta Girma! Garzali Miko Zai Bude Gidan Gala
To Lallai Harka Ta Girma! Garzali Miko Zai Bude Gidan Gala

Fitaccen jarumi kuma Mawaki Garzali Miko, yana shirin bude wani sabon gida wasa na musamman mai zaman kan sa, a garin Azare da ke Jihar Bauchi. Jarumin yana daya daga cikin jaruman da tauraruwar sa k…

Read more »

  • Bidiyo : Cikin Rashin Tsoro Sheikh Ibrahim Khalil Yayi Martani Akan Hana Bara A Kano
  • Bidiyo : Cikin Rashin Tsoro Sheikh Ibrahim Khalil Yayi Martani Akan Hana Bara A Kano
Bidiyo : Cikin Rashin Tsoro Sheikh Ibrahim Khalil Yayi Martani Akan Hana Bara A Kano

Wannan babban malami ne a cikin al'ummar musulmi wanda yake dan kano ne,kuma mazauni kano yayi martani kan hana bara da gwamnatin kano tayi. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com…

Read more »

  • ALLAH BA AZZALUMIN BAWANSA BANE - Asalin Faruwar Matsalar Harka Fim Din Maryam Booth Da Iyayen ta
  • ALLAH BA AZZALUMIN BAWANSA BANE - Asalin Faruwar Matsalar Harka Fim Din Maryam Booth Da Iyayen ta
ALLAH BA AZZALUMIN BAWANSA BANE - Asalin Faruwar Matsalar Harka Fim Din Maryam Booth Da Iyayen ta

Wannan mummunan abu daya faru da Maryam Booth ya zama darasi da izina musamman ga iyaye mata, ina tuna takaddamar data faru  tsakanin Hukumar tace fina-finai da su Maryam Booth da mahaifiyarta da ma …

Read more »

  • Bidiyo : Dana Samu Kudi Zan Yiwa Matata Kishiya - Rabi'u Musa Rikadawa
  • Bidiyo : Dana Samu Kudi Zan Yiwa Matata Kishiya - Rabi'u Musa Rikadawa
Bidiyo : Dana Samu Kudi Zan Yiwa Matata Kishiya - Rabi'u Musa Rikadawa

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na 15, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina…

Read more »

Da rufin asirina na shiga harkar fim -Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a
Da rufin asirina na shiga harkar fim -Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a

 Da rufin asirina na shiga harkar fim -Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a Tsohuwa a masana'antar fina-finai ta Kannywood, Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a, wadda a yanzu ta rikide ta zama 'yar siyasa, …

Read more »

Yadda Zaka Hada Katin Daurin Aure Ko Gayyata (Invitation Card) A Kowacce Irin Android
Yadda Zaka Hada Katin Daurin Aure Ko Gayyata (Invitation Card) A Kowacce Irin Android

Yauwa Wannan Shine Application Din Da Zasu Daukar Zuwa Kan Wayar Taku... 👇👇👇👇👇👇👇 https://ift.tt/2TlQvNj How create invitaion card Invitation card Wedding card Birthday card Baby card How to cr…

Read more »

  • Karanta Martanin Matar Adam A Zango da Wani Yace mata 'Kina son Maryam Ab Yola Ta zama Kishiyarki'?
  • Karanta Martanin Matar Adam A Zango da Wani Yace mata 'Kina son Maryam Ab Yola Ta zama Kishiyarki'?
Karanta Martanin Matar Adam A Zango da Wani Yace mata 'Kina son Maryam Ab Yola Ta zama Kishiyarki'?

A cikin wani status na Amaryar jarumi adam a zango ta fitar a shafinta na instagram da cewa ka tambaye ni wanda a turanci ake kira "Ask me". A nan ne wani ko wata nayi mata tambaya shin kina so jarum…

Read more »

MUSIC : Abdul d One ft Salmankha - Talaka
MUSIC : Abdul d One ft Salmankha - Talaka

Albishirinku ma'abota sauraren wakokin hausa kuma masu sauraren wakokin abdul d one a yau na zo muku da sabuwa waka da Yayi Tare da abokinsa mai suna " Talaka" . A cikin wannan waka akwai jan kunne g…

Read more »

Illolin Amfani Da Magungunan Mata Musamman Ga Mace Budurwa
Illolin Amfani Da Magungunan Mata Musamman Ga Mace Budurwa

Da yawa daga cikin mata musamman ma Hausawanmu na yau, sun duƙufa wajen amfani da wasu sinadarai don ƙarawa ‘ya’yansu mata ni’ima wajen gamsar da mazajensu. To haƙiƙa, ba zai iya zama laifi in an yi …

Read more »

Yawan Shakar Maganin Kashe Kwari Na Rage Karfin Gaban Namiji – Binciken Likita
Yawan Shakar Maganin Kashe Kwari Na Rage Karfin Gaban Namiji – Binciken Likita

Suleiman Ambali dake koyarwa a sashen kula da kiwon dabbobi na jami’ar Ilorin jihar Kwara ya bayyana cewa yawan shakar maganin kashe kwari da ciyawa na hana rage karfin gaban namiji. Ambali ya gano h…

Read more »

  • VIDEO + AUDIO :Nazir M. Ahmad - Madakin Lafiya IGP (Shugan Yan Sanda)
  • VIDEO + AUDIO :Nazir M. Ahmad - Madakin Lafiya IGP (Shugan Yan Sanda)
VIDEO + AUDIO :Nazir M. Ahmad - Madakin Lafiya IGP (Shugan Yan Sanda)

Wannan wata sabuwa ce da sarkin wakar san kano yayiwa Shugaban yan sanda Nigeria wanda idan baku manta ba shima takwaransa Nazifi Asnanic nayi tasa. Kuma munka kawo muku ita , to shima sarkin waka ba…

Read more »

  • Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A kasar Waje ,Wajen Shakatawa

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A kasar Waje ,Wajen Shakatawa

Fati Abdullahi wadda anka fi sani da fati washa a kasar waje,wajen yawon bude ido. Wanda daman kunsan itama wannan jaruma ba'a barta a baya ba wajen zuwa shakatawa a kasar waje. Mun Dauko Daga Shafin…

Read more »

  • VIDEO + AUDIO : Nazifi Asnanic - Shugaban Yan sanda Ft Maryam Yahaya
  • VIDEO + AUDIO : Nazifi Asnanic - Shugaban Yan sanda Ft Maryam Yahaya
VIDEO + AUDIO : Nazifi Asnanic - Shugaban Yan sanda Ft Maryam Yahaya

Wannan wata sabuwa waka ce da mawaki nazifi Asnanic nayiwa shugaban yan sanda IG kenan inda yake fadin kokarinsa a wajen aikinsa da hazakarsa da himmasa a wajen bada tsaro a cikin kasa da kare rayuwa…

Read more »
 
Top