SAPNA Aliyu Maru ta bada tabbacin cewa ba za ta yanke hulɗa da harkar fim ba ko da ta yi aure. Ta ce za ta rinƙa ɗaukar nauyin shirya finafinai bayan ta yi aure. Fimmagazine ta wallafa. Fitacciyar ja…
SAPNA Aliyu Maru ta bada tabbacin cewa ba za ta yanke hulɗa da harkar fim ba ko da ta yi aure. Ta ce za ta rinƙa ɗaukar nauyin shirya finafinai bayan ta yi aure. Fimmagazine ta wallafa. Fitacciyar ja…
Mashirin fim din Jalil ya bayyana cewa sun shirya tsaf domin haska kayataccen fim dinsu mai suna Jalil a Jihar Atlanta da ke Arewacin Amurka. Inda mu kuma Hausaloaded mun samu daga jaridar Aminiya. J…
Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano Malam Isma'il Na Abba Afakallahu ya jaddada aniyar sa ta cewa muddin jarumin Finafinan Hausa Adam A. Zango ya shigo garin Kano sai Hukumar ta yi ram da s…
From the stable Northern Nigerian veteran rapper, ClassiQ who set to sparkle the street with his Valentine astonishing melody which he dedicated it to all lovers who refer this Valentine’s day to be …
A yau dai ne shafin Hausaloaded.com ya samu wani labarin daga shafin Deezell cewa ya makata a kotu domin a bincike mutane shidda a kotu. 1.maryam Booth 2. Maryam Aliyu Korade (@madam_korade) 3Sarki @…
* Ilimi Don ‘Yan Maza Da ‘Yan Mata. Ba za ka iya kirga adadin aurarrakin da suka mutu ba sakamakon rashin fitar jini daga gaban amaryar da angonta ya aureta a matsayin budurwar da shi zai bareta a le…
Shugaban kungiyar ta’addanci na Boko Haram, Abubakar Shekau ya yi barazanar kashe babban malamin Ahlussunnah, kuma ministan sadarwa, Isa Ali Pantami da fitaccen mai fashin baki a kan kungiyar Boko Ha…
Wata likita mai suna Dr Ebenezar ta yi kira ga maza da su rika saduwa da matansu akalla sau 21 a duk wata ko kuma sau biyar a kowani mako inda ta ce yin haka na kare maza daga kamuwa da cutar dajin d…
1. Hawan Jini; Wannan jinya ce dake haifar da illoli ga lafiyar mutum daga ciki har da raunata da namiji. 2. Ciwon Siga; Hakanan shi ma wannan ciwo idan ba ai da gaske ba yana iya kashe mazakuta gaba…
Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na 14, shirin ya tattauna da Hadiza Aliyu Gabon, wa…
Intanet a yanzu ta zama Hantsi leka gidan kowa, da wahala ka iya samun gidan da ba a amfani da intanet alal a kalla ko da mutum guda ne. Tana taka muhimmiyar rawa ta fuskar kasuwanci, binciken ilimi …
Karon farko a tarihi, an yiwa shugaba Muhammadu Buhari ihu a Arewacin Najeriya. Faifan bidiyo dake yawo a kafafen ra'ayi da sada zumunta ya nuna yadda mutanen jihar Borno suke yiwa shugaban kasan ihu…
Wannan wani gutsiren karatu ne da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi game da dawowar Annabi Isa inda ya kafa hujjoji da ayoyin alkur’ani da yin fassara game da Hadisan Manzon Allah na cewar Annabi Isa AS ba …
- Wani masani na cewa, “aure ya fi dadewa idan ya zama ma’auratan na boye sirrukansu a tsakanin su.” Hakika, wannan haka yake. Sirrin ma’aurata wani abu ne da ya kamata ma’auratan su bar wa kansu a …
Bayan tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta taya Abokiyar aikinta, Maryam Booth Alhinin abinda ya sameta na watsa hoton bidiyonta tsirara da akayi inda Rahamar ta bayyana cewa, Duk wanda ya to…