Bayan tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta taya Abokiyar aikinta, Maryam Booth Alhinin abinda ya sameta na watsa hoton bidiyonta tsirara da akayi inda Rahamar ta bayyana cewa, Duk wanda ya tozarta wani, Allah zai tozartashi. Allah ya isa abinda aka yiwa Maryam Booth.

Bayan wannan rubutu nata a shafinta na dandalin Twitter, sai wani ya bayyana cewa ta jira nata itama inda har ya rantse cewa yana dashi.

Ya Rubuta cewa, "Wait For yours Wallahi i got it"

Post a Comment

 
Top