A yau dai ne shafin Hausaloaded.com ya samu wani labarin daga shafin Deezell cewa ya makata a kotu domin a bincike mutane shidda a kotu.
1.maryam Booth
2. Maryam Aliyu Korade (@madam_korade)
3Sarki @waspapping
4.Imam anas @itz_imaam
5 . Auwal fulani @skinnyBoi001
6.unscreamZ.
Wadannan sune wanda wannan shahara mawakin ya maka kotu wanda yana so a jami'an tsaro su kamasu domin bincike su akan kazafin da sunka yimasa yayi gargadin cewa ba shi bane.
Duk wanda ya ce shine ya goge sunansa kuma ya nemi afuwarsa wasu sunyi hakam wadannan sune basu yi ba.
Shine wannan mawakin ya makasu a kotu domin kawo hujjojinsa na cewa shine ya fitar da wannan bidiyo na Tsiraici na jaruma Maryma booth.
Post a Comment