Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 14, shirin ya tattauna da Hadiza Aliyu Gabon, wata tauraruwar fina-finan Hausa.
A cikin hirar, ta bayyana abubuwa da yawa da suka shafi rayuwarta da za su saku dariya da al'ajabi, ciki har da inda take hango kanta nan da shekara biyar.

Wannan wata muhimmiyar hira ce da shafin bbc hausa ke gabatarwa mai suna "Daga bakin mai ita wanda a ciki ne ta bayyana saurayinta a masana'antar kannywood.
Wanda a ciki ta cewa tana so tayi aure ta haifafa kuma idan kunji wannan saurayinta sai kunyi mamaki.
Mu dauko muku wannan hirar daga shafin Youtube wanda zaku kalleta kai tsaye.
Ga bidiyon nan kasa domin kallo.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top