VIDEO + AUDIO : Rararashi Ft Aisha Najamu "Latest song 2020"

Wannan wani sabon bidiyo da wata sabuwa jaruma aisha najamu wanda sunka hwa wannan waka tare da saifullahi danFolo wanda bidiyon yayi kyau sosai. Wanda shine munka kawo muku audio da kuma bidiyon wak…

Read more »

Kira Ga Mai Alfarma Sarkin Musulmai kan Wannan Dan Ta'adda Akan Kalaman Femi fani kayode - Datti assalafy

Kamar yadda Allah Ya tona asirin 'dan ta'addan Boko Haram Nathaniel Samuel a jiya Lahadi lokacin da yayi yunkurin tayar da bomb a cocin 'yan uwansa mabiya addinin kirista a garin Kaduna.. Sai gashi t…

Read more »

Abubuwa 5 da ke fitar da soyayyar namiji daga zuciyar mace:
Abubuwa 5 da ke fitar da soyayyar namiji daga zuciyar mace:

Author: Naziru Dalha Taura So gamon jini inji bahaushe. Akwai matukar dadi da annashuwa idan soyayya ta kasance tsakanin masoya har karshen rayuwa. Kauna da kular da ke zama a zukatan masoya ba gama-…

Read more »

AUDIO : WATA SABUWA ! Ainihin Tushen Matsalar Auren Maryam sanda Da Bilyaminu

Wani bawan Allah Yayi cikakken bayani akan Maryam Sanda, da sirrin mahaifiyarta, da sirrin mijin Maryam Sanda wato marigayi Bilyaminu Innalillahi wa inna ilaiHi raji'uun, jama'a mu ji tsoron Allah, m…

Read more »

Hanyoyi 8 da hadiye maniyin namiji ke inganta lafiyar mace - Binciken Likita
Hanyoyi 8 da hadiye maniyin namiji ke inganta lafiyar mace - Binciken Likita

Maniyi ruwa ne dake fitowa daga azzakarin namiji a lokacin da yake saduwa da matar sa ko kuma lokacin da jinsin mace da na miji ke tarayya da juna. A lokutta da dama mutane musamman mata kan tambayi …

Read more »

An tsayar da ranar Auren Hadiza Gabon: Tana gayyatar kowa da kowa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bayyana cewa an tsayar da Ranar Aurenta da za'a yi a masallacin Sultan Bello dake Birnin Kaduna a karshen Watan Fabrairu. Hadiza Gabon a sakon data fitar …

Read more »

Harkar Fim kamar Kabari ce, in an shiga ba'a fita - Jarumar Fim din Hausa
Harkar Fim kamar Kabari ce, in an shiga ba'a fita - Jarumar Fim din Hausa

JAMILA Gamdare ta yi fice a finafinan barkwanci tun a zamanin marigayi Rabilu Musa Ɗanlasan (Ibro). A wancan lokacin babu wata jaruma da ta yi fice a finafinan Ibro bayan rasuwar Hussaina Gombe (Tsig…

Read more »

An zo Gurin !!!! An Tsayar Da Ranar Auren Hadiza Gabon Taya Gayatar kowa Da kowa
An zo Gurin !!!! An Tsayar Da Ranar Auren Hadiza Gabon Taya Gayatar kowa Da kowa

Wannan wani sanarwa ne da jaruma hadiza gabon tayi a shafinta na instagram wanda sai ku duba da idonku na basira shin akwai wannan kwanan wata ko babu shine. Ko a'a ceo Hausaloaded ne lissafin ya ɓac…

Read more »

Wallahi Yan Matan Garinmu Sunfiku Kyau Wani Ya Cewa Maryam Yahaya Dayaga Ta Sanya Wasu Wannan Hoton

Wadannan shine hoton da ya janyowa maryam yahaya da wata kawar surutu akan rashin kwalliyar da sukayi sannan suka ringa faman dirka hotuna suna sanyawa ashafukansu na instagram inda wasu suke ganin h…

Read more »

Bidiyo : Kalli bidiyo Malami marar Tsoro yayi zazaffan martani akan Rataye Maryam Sanda

Idai dai mutane basu manta ba wannan shehin malamin ba bakonsu bane domin kuwa duk irin wannan matsala ta samu sai yayi magana a mahangar addinin Musulunci. To a yau shima yayi martani akan rataye Ma…

Read more »

Yadda Mansurah Isah Ke Samar Da Maslaha A Cikin kannywood
Yadda Mansurah Isah Ke Samar Da Maslaha A Cikin kannywood

Tsohuwar jarumar Kannywood, Mansura Isa ta wadda ta kasance guda daga cikin jarumai mata wadanda suka taka muhimmiyar rawa a Kannywood tun duniya ta na kwance. Jaruma ce da ta yi tashe a wancan lokac…

Read more »

Na Koyi Darasi A fim Dina Na Farko - Jaruma Asabe Madaki
Na Koyi Darasi A fim Dina Na Farko - Jaruma Asabe Madaki

Daya daga cikin jaruman Kannywood mata wanda ke tashe a yanzu a masana'antar fina-finan Hausa da na turanci Asabe Madaki ta bayyana ilimi da karuwar da ta samu a fim din ta na farko a Kannywood mai s…

Read more »

Audio : KAR KU BARI A BAKU LABARI : Hukuncin Maryam Sanda - Dr Mansur Isah Yelwa
Audio : KAR KU BARI A BAKU LABARI : Hukuncin Maryam Sanda - Dr Mansur Isah Yelwa

Daga Datti Assalafiy Fitaccen Malamin addinin Musulunci Ash-sheikh Assistant Professor Dr Mansur Isah Yelwa Bauchi (H), Babban Limamin Masallacin juma'a na jami'ar ATBU Bauchi, Kuma babban Lecturer a…

Read more »

MAGANIN HIPS ( KUGU ) DAGA ABINCIN MU
MAGANIN HIPS ( KUGU ) DAGA ABINCIN MU

Ina masu neman karin ‘Hips. ’ Ina son a fahimci cewa girman kugu halitta ce, wasu matan har kauce hanya suke yi, su je a saka musu kugun roba. Kun ga akwai alamar kauce hanya a nan ke nan. Akwai nau’…

Read more »

An Yiwa 'Yar Gidan Mai Kudin Duniya Bill Gates Baiko Da Muslimi Dan Kasar Egypt
An Yiwa 'Yar Gidan Mai Kudin Duniya Bill Gates Baiko Da Muslimi Dan Kasar Egypt

Jennifer Gate, diyar hamshakin mai kudin nan na duniya za ta angwance da masoyinta dan asalin kasar Egypt - Masoyan junan sun dau a kalla shekaru hudu suna soyayya kafin daga bisani sun yanke shawara…

Read more »
 
Top