Hoton diyar sarkin Kano, Khadija Sanusi tana gaisawa da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a yayin da mahaifin nata ke gabatar da ita ga Osinbajon ya jawo cece-kuce a shafukan sads zumunt…
Hoton diyar sarkin Kano, Khadija Sanusi tana gaisawa da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a yayin da mahaifin nata ke gabatar da ita ga Osinbajon ya jawo cece-kuce a shafukan sads zumunt…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Muhammad da aka fi sani da Hadizan Saima ta bayyana cewa abinda ke fata mata rai shine irin yanda zaka ga yaro karami sai ya rika aika mata da sakon cewa yana sont…
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum kenan a wannan hoton inda yayi gaisuwarnan da ministan sadarwa kuma shehin malamin Addinin Islama, Sheikh Isa Ali Pantami ya kirkiro ta Wireless Da ma'aikaci…
Amfanin cin danyen gurji suna da yawa kamar yadda wani masanin ilimin hada magunguna mai suna Gurama Gurama A. ya bayyana. Cucumber na daga cikin dangin kayan marmari daga cikin rukunin Cucurbitace…
Yadda ake shafa haxin gurji Assalamu alaikum mata. Tare da fatar kuna cikin koshin lafiya. Za a ga mata suna tsufa da wuri sakamakon yawan haihuwa. Hakan kan sanya fatar jikinsu ta yi yaushi, domin f…
Kyakkyawar diyar tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki, Fatima kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kyau wanda ta dauka dan murnar zagayowar ranar haihuwarta. Mahaifin nata, da saur…
Wannan wani matashine daya kammala jami'ar Nnamdi Azikiwe me Suna Anthony Obikwelu inda ya kera na'urar dake mayar da kayayyakin roba irinsu ledar Pure Watar Man fetur. Ya bayyana cewa matsalarshi ku…
Rikici Tsakanin Maryam Yahaya Da Rahama Sadau Domin saukarda wannan videon saika shiga kan wannan jan rubutun dake kasa. Download Video Now…
Ina neman saurayin da zai semun iPhone muyi soyayya kafun adena yayinta Ina neman saurayin da zai semun iPhone muyi soyayya dashi inji wata budurwa koda iPhone 2 ce sabida ina matukar son naruke iPho…
Yin aure, abune da ya dace da hankali da shari'a da al'ada mai kyau. Akwai hikmomi masu tarin yawa wajan yin aure, ga maza da mata, kasancewar mutane sun banbanta a halitta da halaye da yanayi, yasa …
Wannan dai waka ce wanda Garzali Miko ya rera mai taken "Gidan Gala" kai da jin sunan gala kasan cewa Inda ake nufi da gala. A cikin wannan waka yayi bayyani muhimmanci gala da sirinta ga wadanda ke …
Jarumi, Adam Zango wanda tauraruwar sa take haskawa a cikkin jerin jaruman masana’antar Kannywood, ya daina bin dukannin abokan sa na shafin sada zumunta na Instagram wato (unfollow) abun da ya jawo …
Wannan wasu sababbin hotunan jaruma Asma'u Ahmad da ke cikin masana'antar kannywood da take bautar kasa a halin yanzu wato Nysc. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Manya-manyan kura-kurai da ma'aurata ke yi ba su sani ba: Posted by Ayeesh Chuchu Rayuwa da Zamantakewa - #matsalar ma'aurata #matsalolin aure #nasiha ga mata #kura-kurai - Aure na iya zama abu m…
FITACCEN mawaƙi Dauda Kahutu (Rarara) ya kawo ƙarshen rigimar da ta ɓarke tsakanin wasu mawaƙan siyasa da wasu muƙarraban gwamnan Jihar Kebbi. A cikin watan Disamba na shekarar da ta gabata ne wata ƙ…