img ©Hmini makon jiya ne jaruma Nafisa Abdullahi ta fitar da tallar wani fim dinta mai suna ‘Yaki A Soyayya’, cikin fim din wanda kamfanin Nafs Entertainment ya dauki nauyi, an nuna jarumar tana shay…
img ©Hmini makon jiya ne jaruma Nafisa Abdullahi ta fitar da tallar wani fim dinta mai suna ‘Yaki A Soyayya’, cikin fim din wanda kamfanin Nafs Entertainment ya dauki nauyi, an nuna jarumar tana shay…
img ©Hmini Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan inda take tare da shahararren mawakin kudu da ake kira da Small Doctor inda ya dafa kafadarta. Bayan da ta saka hotunan a d…
A yau jarumi adam a zango ya fitar da wata gasa ga duk wanda ya ci zai samu naira duba biyar Amma na katin waya ,ae ko dai wajen masu sayarwa zaka samu 4500 ga ko lafiya lau ne. Ga yadda gasar take:-…
Shugaban kungiyar masu shirya fina-finai ta Arewa reshen jihar Kano, Jamilu Ahmed Yakasai, ya ce matsalar da suke fuskanta game da daukar mataki kan jarumar nan ta masana’antar Kannywood Rahma Sadau …
Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Aisha Aliyu Tsamiya, ta ce tana da samaruka wadanda suke sonta sama da biliyan daya.madogara : freedomfm Aisha Tsamiya wadda jaruma ce …
Jarumar fina-finan hausar nan Surayya Aminu wadda akafi sani da Rayya ta bayyana cewa a yanzu tsun-tsun soyayyarta ya tashi daga kan Yakubu Kafi Gwamna, da Yawale ya koma kan dan gidan gwamna mai ci …
Likitoci a bangaren haihuwa sun bayyana cewar auren wuri yana hana kamuwa da ciwon karin mahaifa.Wani babban mata a birnin Ikko Dakta Gabriel Akilo ke bayyana hakan a wajen wani taron karawa juna san…
A wajen karatu ran malam ya baci inda yace siffofin da anka fadi na mata yan huta rahama sadau ta cika wadandan siffofin. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Kowannen mu ya san muhimmancin da ruwa ke da shi wajen tabbatar da kasancewar mu cikin koshin lafiya, toh sai dai da yawa ba su san adadin ruwan da ya kamata su na sha ba. Ko a tsakanin masana, bab…
A wani sabon bidiyo da shafin Youtube mai suna Arewarmu Tv ya kawo a tashar tashi mai nuni ko jan hankali akan irin rigimar da ta ɓarke a yanzu a kannywood wasu na kokarin jawo sunanshi a ciki akan a…
A yau shafin Hausaloaded ya samu muku hotunan kafin aure wanda turanci ake kira da "pre-wedding" a shafin instagram daga shafin Yusuf magarya. Amma daga baya sai bayan munyi bincike sai munka gano ce…
Duk wanda a ma'aboci ziyarar wannan shafin mu Hausaloaded yasan mun kawo musu bidiyo wanda ya fara cacakar rahama Sadau a yau kuma yazo da biyu. Tare da wata hujja mai karfi wanda zaku gane cewa wann…
Wannan sune hotunan yanka cake din jarumar rahama sadau na Birthday dinta na nayi fice a sadukan sada zumunta. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Daya daga cikin jaruman fina finan kannywood wanda ya dade ya na taka muhimmiyar rawa a masana’antar ya bayyana cewa rashin sanin ciwon kai da rashin girmama juna a Kannywood a matsayin abubuwan da s…
JARIDAR DIMOKURADIYYA: Da alama fa Jarumar masaantar shirya Fina-Finan Hausa na Kannywood, Rahma Sadau, ta hasala don har ta fara zuzzuga Ashariya ga mabiyan ta na shafin Twitter. Tun bayan bulla wad…