A wani sabon bidiyo da shafin Youtube mai suna Arewarmu Tv ya kawo a tashar tashi mai nuni ko jan hankali akan irin rigimar da ta ษ“arke a yanzu a kannywood wasu na kokarin jawo sunanshi a ciki akan abinda rahama da mai sana'a ke ciki.

Shine yayi bidiyo yana jan hankali domin mutane sun gane wane bangare yake a cikin wannan rigima.

A koda yaushe Hausaloaded na iya kokarin domin kawo muku labari daga majiya mai karfi domin sheda muku.

Ga bidiyon nan kasa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top