RASHIN NEMAN MAI KYAWUN DABI'AH. ------------------------------------------------- Babban abin da ya kamata ka fi mayar da hankali a kai shi ne, neman mace mai kyawawan dabi’u, wacce za ka iya zama …
RASHIN NEMAN MAI KYAWUN DABI'AH. ------------------------------------------------- Babban abin da ya kamata ka fi mayar da hankali a kai shi ne, neman mace mai kyawawan dabi’u, wacce za ka iya zama …
Kana fama da yawan zazzaɓi mai zafi wanda bai jin maganin bature, ko kuma mai naci wanda yake tafiya ya dawo? Akwai alamun kana da Cutar Typhoid/Malaria a jikinka. Idan Typhoid ta haɗu da Malaria abu…
Kamar yadda shafin Hausaloaded nayi muku posting cewa nan da yan kwanaki rahama sadau tazo bude gidan cin abinci da kayan marmari. To a yau munzo muku da bidiyo bude gidan abincin da tayi wanda harda…
KADAN DAGA CIKIN KURA KURAN NEMAN AURE A WANNAN ZAMANI DA SAMARI KEYI. RASHIN NEMAN MAI KYAWUN DABI'AH. ------------------------------------------------- Babban abin da ya kamata ka fi mayar da hank…
Daga Aliyu Ahmad An haifi marigayi Rabilu Musa Ibro a shekarar 1971. Ya yi karatun Firamare dinsa a Danlasan da ke cikin karamar hukumar Warawa. Sannan kuma ya yi Sakandare a Kwalejin horon malamai t…
Fitatcen mawakin Arewa Ali Jita ya samu kambun mawakin shekara daga gidan Jaridar Tozali wanda su ka gudanar a birnin tarayya Abuja tare da karrama wasu mawakan, dattawa, yan siyasa da yan Northflix …
KOH MACE DA SHEKARUNTA SU YAWAITA..... Dr: Barrah Almadany Tabbas akwai dinbin alfanu wajen auran bazaura a zaman takewar aure. Kadan daga ciki. Zamu so mu koma zamanin…
Kaushin fata abu ne wanda ke addabar fatar mutum musamman a lokacin sanyi. Akwai ababen da ke sanya kaushin fata kamar yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi. Akwai nau’o’in m…
Nonuwa, ko nono ko kuma mama kamar yadda wasu suke cewa, wasu kulatai ne guda biyu da suke tsira daga kirjin mace da zaran ta soma balaga, ma'ana fitowarsa yana cikin alamomin balaga na mata. Bayaga …
Shaharriyar Mawakiyar Amerika wato cardi b da ta sauka a jahar legas a cikin manyan biranin Nigeria tazo ne domin yawatawa irin yadda mawaka keyi a duniya. Tazo a Nigeria domin tayi wasa domin ta nu…
Shima dankalin turawa Yana sa Fata tayi kyau da laushi kamar yadda lemon Tsami yake haskaka Fata ta kuma yi sheki, Shima dankalin haka. Yadda ake amfani dashi: Za a markada shi ne…
A Ranar 7 ga Watan Disamban 2019, Babban Limamin Masallacin nan na Al-Furqan da ke Garin Kano, Bashir Aliyu Umar, ya yi magana a kan raba masarautun jihar Kano a hudunar Legit ta ruwaito. Dr. Bashir …
Fitacciyar jarumar Kannywood da ke jan zarenta a wannan karnin, Rahama Sadau, ta bada sanarwar bude katafaren gidan abincin siyarwa mai suna Sadau Home, wanda zata bude a garin Kaduna kwanaki kadan d…
Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren wakokin hausa kuma wakokin Garzali Miko tafe da sabuwar wakar sa mai suna "Soyayya Ruwan Zuma" wanda audio da bidiyo ce. Mun dauko wannan bidiyo da daga shafin …
Gajiya dai wani al'amari ne dake jikin ko wani halitta da jini yake gudana a jikinsa. Don haka duk wani abu mai rai yana iya jin gajiya a jikinsa. Da akwai hanyoyi masu dama dake haifar da gajiya mus…