A kwanakin nan ne ake kallon fim din "kazamin shiri" a cinema wanda ake haskakawa wanda a cikin shirin akwai manya manya jaruman masana'antar kannywood a cikinsa shine mutane sun dade basu ga wannan …
A kwanakin nan ne ake kallon fim din "kazamin shiri" a cinema wanda ake haskakawa wanda a cikin shirin akwai manya manya jaruman masana'antar kannywood a cikinsa shine mutane sun dade basu ga wannan …
Sheikh Kabiru Haruna Gombe yayi wani sabon kira ga yan bidi'ar Nijeriya akan irin yadda suke taɓargazarsu na bidi'a to yau kam mallam yayi mai zafi sai ku saurara kuji da irin wannan malam ya ƙalubal…
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Teema Makamashi ta bayyana cewa ta san mutane da dama masu aikata laifukan sata da karuwanci da suka shiryu ta dalilin kallon fina-finan Hausa. Jaruma Teema M…
Wannan hadin shima ba a barshi a baya ba, zan iya cewa duk yafi sauran ma. Yana matukar gyara fata da laushi da kyau da kuma haske. Yadda za ayi amfani dasu: A samu ayaba gu…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Tsohuwar jaruma wadda ta dade ana damawa da ita a cikin masana'antar finafinai ta K…
Manyan mata, ko matan da akafi saninsu da suna senior babs a zamanance, mata ne da akasarinsu suna haura shekaru 30 da haihuwa ko auren fari basu taba yi ba. Irin wadannan matan, mafiya yawansu sunad…
Ita dai jaruma fati washa yar kwalisa ce a cikin jaruman masana'antar hausa kwaikwayo wanda suna cikin masu haskakawa sosai a masana'antar. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Mai kauna ta is not just a regular love song we are used to, this comes with something spiritual and mind blowing that haven’t been heard in a while. The Ladagoma and Ina muka kwana crooner who is kn…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano An samu lokaci mai tsawo ba a ganin fitaccen Darakta Aminu Saira a cikin harkar fim…
Matashiyar jaruma Amal Umar ta kasance jarumar da take fina-finan Kannywood kuma tana yin na Nollywood - Jarumar ta kalubalanci masu kallon masu wasan kwaikwayo a matsayin marasa tarbiya, ta ce tarbi…
Ga duk wanda ya san harkar fina-finai ta Kannywood da dadewa, to ya san Saima Mohammed, fitacciyar 'yar wasan fim, amma a shekarun baya-bayan nan jarumar ta bace bat. A wannan hira ta musamman da BBC…
Shahararren Malamin addinin Musulunci Sheikh Mufti Ismail Menk malamin da ya yi sanadin musuluntar da dubbannin Turawa, ya ziyarci Maigirma Ministan sadarwa Dr Isah Ali Ibrahim Pantami har gidansa da…
A wani sabon salon a hani mummunan aiki, tare da umarni da kyawawan ayyuka, babban malamin addinin musulunci kuma minista a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sheikh Isah Ali Pantami ya yi gwa…
Jarumar fina-finan masana'antar Kannywood, Sadiya Kabala ta bayyana burinta a rayuwa. Jarumar ta ce bata da wani buri da ya wuce ta zama babbar 'yar kasuwa kuma maikudi kamar Alhaji Aliko Dangote. Ja…