Ministan Sadarwa na Najeriya Dr. Isa Ali Pantami ya bai wa kamfanonin layukan waya umarnin da su daina damun masu amfani da layukan waurin tura masu sako idan an kira su ba a same su ba wato voice ma…
Ministan Sadarwa na Najeriya Dr. Isa Ali Pantami ya bai wa kamfanonin layukan waya umarnin da su daina damun masu amfani da layukan waurin tura masu sako idan an kira su ba a same su ba wato voice ma…
Wannan wani bidiyo ne da shafin Hausaloaded ya samu muku daga channel mai suna Arewarmu Tv Wanda yayiwa mai martaba sarkin kano. Kan sace yara da sarki yace da shine gwamnati da sai ya kama uwayen ya…
Koyi Da Manzon Allah (S.A.W) Ya Sa Na Auri Matar Da Ta Girme Ni Da Shekaru 11’ Jarman Bakori, Santurakin Galadiman Katsina,Alhaji Halliru Sa’ad Malami A wannan makon ne tawagar ’yan jarida ta tattaun…
Masha ALLAH... Yau Alhamis 14 November 2019 Kungiyar Izala tayi nasarar kaddamar da komitin gina jami'a mallakarta me suna As-Salaam International University (AIU) a garin Abuja Ga sunayensu kamar ha…
Mutuwa ta yi dauki daidai a gidajen shahararrun 'yan fim din Kannywood. Babban jarumi Shehu Hassan Kano yayi rashin 'yarsa mai kimanin shekaru 18. Yayin da Malam Usaini Sule Koki shima yayi matarsa s…
Shararren jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya bayyana cewa mata guda daya tal ya ke da burin mallaka a rayuwarsa kuma ita ce matarsa Maimuatu, Legit na Ruwaito. - Har ila yau Ali ya ce yara hudu ya ke bur…
Maganar Cewa Duk Abinda Annabi Bai Yi Ba Bidi'a Ne Korarre, Ba Maganar Malaman Musulunci Bane, Magana Ce Wadda Wahabiyawa Suka Kirkira Maganar cewa duk abinda Annabi bai yi ba, bdi'a ce abin korewa, …
Fitacciyar jarumar nan ta masana'antar Nollywood, Tonto Dikeh tace tana mamakin Inda mahaifinta yake lokacin da Otedola da Dangote ke tara dukiya - Jarumar ta wallafa hakan ne a shafinta na Instagram…
1)Garin Zogale 2)Qwaro 3)Man kadanya 4)Man shanu 5)Man xogale Zakihadasu waje daya ki cakudasu ki barsu su hade jikinsu in matar aure ce wacce…
Northflix ta ruwaito,Daya daga cikin fitattun jarumai mata da su ke jan zaren su a cikin masana'antar finafinai ta kannywood mai suna Fati Abubakar Wacce aka fi sani da Fati Shu'uma, ta bayyana harka…
Northflix ta Ruwaito Babbar kotun Gwamnatin tarayya mai lamba 2 dake Kano wadda mai Shari'a O, A, Oguata ya ke jagoranta, a ranar juma'ar da ta gabata ne ta kori karar da Amina Amal ta shigar a gaban…
بسم الله الرحمن الرحيم. 🌹Yaku Yan uwana Mata masu daraja, ba komai yasa mafi yawa rubutuna yafi laqantuwa daku ba sai don kune cigaban wannan alummar, tabbas idan mata suka gyaru to alummar cikinsu …
Northflix ya ruwaito,Maryam Bukar Daya da ga cikin yara matan da ake alfahari da su a Arewacin Najeriya ta fannin kokarin yada da’awar addinin musulunci cikin harshen turanci ta hanyar zantukan azanc…
Daya daga cikin Dattawan da suka kafa masana'antar fina finai ta kannywood, Dan'azumi Baba Cediyar yangurasa wanda aka fi sani da Kamaye a cikin shirin Dadin kowa na tashar Arewa24 Northflix ta ruwa…
The Fast Rising northern artist LaraBeey Drops new hit banger Called Antashi. Featuring The King Of The North The JonSnow The Arewa Heavyweight Rapper ClassiQ Arewa Mafia update Your musical playlist…