Amfanin karas ga fata
Amfanin karas ga fata

Assalamu alaikum ’yan uwana mata. Barkanmu da sake saduwa da ku a wannan filin namu na kwalliya. Kamar yadda aka sani cewa karas na dauke da sinadarin bitamin A domin gyara ido da ganin mutum, bayan …

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

A Zabe Mai Zuwa, Mu Ya Kamata Mu Tsaya Takara, Dan Mu Muka Fi Kowa Farin Jini, Har Yan Siyasar Ma Damu Suke Taƙama ~ Rukayya Dawayya
A Zabe Mai Zuwa, Mu Ya Kamata Mu Tsaya Takara, Dan Mu Muka Fi Kowa Farin Jini, Har Yan Siyasar Ma Damu Suke Taƙama ~ Rukayya Dawayya

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Babu wani lokaci da 'yan fim suka shiga siyasa da karfin su kamar zaben 2019 da ya …

Read more »

Mauludi Ba Addinin musulunci Bane baida alaka Ta kusa kota nesa Da ibada - Sheikh Abubakar Yola
Mauludi Ba Addinin musulunci Bane baida alaka Ta kusa kota nesa Da ibada - Sheikh Abubakar Yola

Mauludi Bai Da Alaka Ta Kusa Ko Ta Nesa Da Ibadah A Cikin Addinin Musulunci, Mauludi Kirkirarren Bidi'a Ce Wacce 'Yan Shi'a Suka Kirkiro A Cikin Shekara Ta 300 Bayan Hijira. Ku Sani Annabi Bai Yi Mau…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A Kasar London

Wannan wasu sababbin hotunan jaruma fati washa ne da taje kasar ingla wajen karba kyauta. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Martani Mai Zafi Da Hadiza Gabon Da Tayiwa Wani Da Yace ko Wanka Janaba Basuyi Ba Sunka Dauki wannan Hoto !!

Bayan tafiyar manyan jaruman kannywood sunkayi zuwa London sai sunka dauki wannan hoto da ya dauki hankalin mutane sai wani matashin yaro daga shafin twitter yayi musu comment da cewa " Ya Tabbata wa…

Read more »

Yadda Shugaba Buhari Ya Kwashe Sama Da Kwanaki 409 Ba Ya Nijeriya A Tsawon Shekaru Biyar Da Ya Yi A Mulki
Yadda Shugaba Buhari Ya Kwashe Sama Da Kwanaki 409 Ba Ya Nijeriya A Tsawon Shekaru Biyar Da Ya Yi A Mulki

Daga BBC Idan akwai wani batu da aka tayar da kura a makon nan, shi ne na tashin Shugaba Muhammadu Buhari zuwa kasar Saudiyya domin halartar wani taron kasuwanci, inda daga nan zai wuce zuwa birnin L…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Hadiza Gabon Kasar London Wajen Shakatawa

Wannan wasu daga cikin sababbin hotunan jaruma hadiza gabon yar kasar gabon wanda sunka je shakatawa a kasar London. . Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Yadda Bayar Da Kyauta (Awards) A Kasar London Ya Kasance! Rahama Sadau Da Fati washa Sun samu Babbar Kyauta
Yadda Bayar Da Kyauta (Awards) A Kasar London Ya Kasance! Rahama Sadau Da Fati washa Sun samu Babbar Kyauta

Idan baku manta shekaranjiya munyi fustin din Jaruman masana'antar kannywood sun isa a kasar London , wanda ya dauki hankalin mutane shin me sunka je yi.ashe bayar da kyautar afro hollywood ce ankayi…

Read more »

MATSALAR KANKANCEWAR ZAKARI

MAGANIN MAZA Kankancewar zakari na nufin raguwar girman al'aura, wato wani yanayi ne da al'aurar namiji baligi ke zama ƙarama tamkar ta ƙkaramin yaro. - Ta shige ciki ko ta rage tsawo ko kauri a loka…

Read more »

Cecekuce: Karanta Martanin Mutane! Mansur Make-up Ne rungume Da Jarumar Kannywood, Sadiya Kabala.

A yau shafin yayi kicibis da wani posting da shafin jaridar dimokuraɗiyya tayi a akan page din ta na jaruman kannywood wanda ya dauki hankalin mutane sosai ga rubuta da wannan shafin ya rubuta. "TOZA…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Rakiya Musa (Aisha Humaira) Na Zagayowar Ranar haihuwarta

Wannan wasu sababbin hotunan jaruma rakiya musa Yusuf wanda akafi sani A'isha humaira wanda ta samu taya murna daga Jaruman masana'antar kannywood. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Wani Ladani ne sanadiyyar fara aiki na na taimakawa al’umma- Fauziyya D Suleiman
Wani Ladani ne sanadiyyar fara aiki na na taimakawa al’umma- Fauziyya D Suleiman

Kasancewar ta fitacciyar ma rubuciya da take tashe tsawon lokaci a masana’antar Kannywood, Fauziyya D Suleiman tsohuwar marubuciyar litattafan Hausa ce wadda daga baya ta fara rubutun fina finan Haus…

Read more »

SIRRIN GYARAN NONO

Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu. Alwai hanyoyi da dama n…

Read more »

Kula da fata a lokacin sanyi
Kula da fata a lokacin sanyi

Kula da fata a kowane lokaci yana da matukar muhimmanci, sai dai a lokacin sanyi fata tana bukatar kulawa ta musamman saboda yaushi ko yamutsewa da tsattsagewar da fatar kan yi sakamakon busawar iska…

Read more »
 
Top