A yau shafin yayi kicibis da wani posting da shafin jaridar dimokuraɗiyya tayi a akan page din ta na jaruman kannywood wanda ya dauki hankalin mutane sosai ga rubuta da wannan shafin ya rubuta.

"TOZALI

Mansur Make-up ne rungume da Jarumar Kannywood, Sadiya Kabala.

Jaridar Dimokuradiyya"





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top