Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu. Alwai hanyoyi da dama na kula da lafiyar nono, ga wasu daga cikinsu: Karin girma da rashin faduwa: 

      Kayan hadi:

Farar shinkafa
Garin Alkama
Garin habbatus sauda
Garin Ayaba (Plantain).
Gyada mai malfa (mai zabo)
Aya Madarar gari.
Zuma
Zaa bare bayan plantain sai a yanka shi, a shanya ya bushe, sai a daka, a hada da garin alkama da garin farar shinkafa, sai a hada aya da gyadar a markada a tace ruwan. Bayan nan, sai a dora kan wuta a zuba garin Plantain da alkama da farar shinkafar da muka hade a guri daya, sai kuma ku zuba garin madara da zuma, ku dama ya yi kauri sai a rika sha safe da yamma. Idan kina shirin yin yaye ne, to ki sha sati biyu kafin yaye, kuma ba kya shayarwa, za ki iya sha, sai ki tanadi rigar mama, wato Brazier mai kyau, wanda zai rika tallafawa mamanki su tsaya sosai, ki rika sakawa.

Ki yi haka na tsawon sati biyu, da yardar. 

Idan kuma baki da halin siyan duka wadannan kayayyakin da aka ambata to kina iya yin kunun alkama ki rika sha sau biyu a rana, amma za ki rinka sa madarar gari, wato kunun alkama da madara ke nan.

♦ Ko kuma ki sami garin hulba, ki tafasa ki rika gasa nonon da shi, sai kuma a shafa man hulban a kan nonon a ga abin mamaki sannan kuma a fasa kwan salwa a shafawa nonon, kuma a fasa guda uku a sha su danye.

♦ ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau uku a rana,

 

BREAST LUMP

wata cutace dake. kama
nono ya macce me wadda wani lokaci mata basu
daukeshi wani cutaba kokuma ciwo me hadari
Wanda yanafarawane da fitowar kololo ga nonon
ya macce Wanda yanafitoma ko wacce macce da
me kananan shekaru da me yawan shekaru
Wanda idan yayi yawa zefara zama tumor wato
primary of cancer da karshe komai ze iya faruwa
Amman anfisamun ga budurwai wa inda basuyi
aureba Wanda yanada kyau mata sukariyin duban
nononsu duk bayan wata 1 zuwa biyu domin gane
lafiya nononsu don gujewa ga cututuka barkatai
kamar cancer tumor da shi kansa breast lump din

YANDA YAKAMATA YA MACCE TA RIKA KULADA
NONONTA BAYAN WATA 1 KO 2

1.zuwa kusada madubi zakiyi sking kibude nono
kirika matsasa ahankali ahankali kina yin dubo
tunda sama harkasa domin ji akwai wani kololo
acikinsa ko babu
2.sanan sanan bayan anduba nonon na gefen
hagun se a duba na damar ayi dubo sama da da
matsasa haidai dai nipple domin gane lafiyar
nonon
3.duba nono da kyau mussaman wajen nipple
domin gane yanan lafiya ko ya canza kala
4.matsashi domin gane inda ke ciwo kokuma
lafiyarsa
5.barin kwana da bireziya domin shima yana
haddasa ciwon nono mussaman ga budurwa
6.barin saka matsatsar bireziya wadda zata hana
jijiyoyin jini gudu a nono yanda yakamata
7.kiyayewa da mussaman wanan sabon dinki da
yafito na mata me matse jiki me suna breast cut
Wanda yana illar wajen taiwaye jijiyoyin jini wajen
aiwatarda aiki

ABUBUWANDA ZAKIGANI ALAMOMIN BREAST
LUMP.YAYIN DUBAWA A MADUBI

1.discharge nipple kuraje a kan nono dakuna
canza kala.
2.swelling kumburi a nono
3.jinkololo acikin nonon
4.sking redness fatar nono zatayi yaushi da
tamukewa
e.t.c

ABUBUWANDA KE HADDASA BREAST LUMP

1.injury jimuwa kamar buguwa ta hangar hatsari
2.infection
3cancerous growth
4.genetic
5.inherited
6.abnormal hormone
e.t.c
yanada kyau idan kikayi dubo kikaga matsala
1.kada kitsaya shan magani a gida
2.jekiga likita
3.kada a tsaya jike jiken maganin gargajiya
4.fire kunya da badama likita lalura domin bada
magaminda yadace
5.kulada shan magani don mafiyawancin mata ko
anbasu magani basusha da sunsha sundanji sauki
se su watsar to yanada kyau a kiyaye da shan
magani
Allah ya bamu lfy


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top