Kamar da yadda muka karanta a baya cewar akwai wasu haƙƙoƙin da maigida ke da su akan uwargida tun daga lokacin da ta samu juna biyu har zuwa lokacin da Allah ya sauke ta lafiya, haka kuma akwai haƙƙ…
Kamar da yadda muka karanta a baya cewar akwai wasu haƙƙoƙin da maigida ke da su akan uwargida tun daga lokacin da ta samu juna biyu har zuwa lokacin da Allah ya sauke ta lafiya, haka kuma akwai haƙƙ…
A jiya ne darakta Al-Amin Ciroma da jaruma Wasila Isma'il suka cika shekara 17 da aure. Allah ya ƙara ƙauna da ƙaruwar arziki, amin. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …
Kamar yadda muka ruwaito muku a rahoton dawowar jaruma Farida Jalal harkar fim, cewa yanzu kamar yayi ne ake na dawowar tsofaffin matan da suka taka rawa a masana'antar Kannywood, hakan yasa muka bin…
1- Yana hana Kura shiga gabanKi wanda Ke haifar da warin gaba. 2- Yana hana busheWar gaba wanda Ke haifar da KaiKayin gaba. 3- Yana Kare mutuncin mace yayin da hadari ya sameta Ko Kuma al’adar ba zat…
Daga Dauda Auwal Isah Al'ummar Tijjanawa mazauna kasar Amurka, dake birnin New York, sun gina wani katafaren masallaci, da aka kashe miliyoyin dalolin kudade yayin aikin ginin sa. Masallacin wanda ak…
Ministan sadarwa a Najeriya, Dr. Isa Ali Pantami, ya bayyana cewar; Najeriya ta fara gwaje-gwaje a matakin farko don kawo kimiyyar sadarwa mai karfin 5G a Najeriya. Ministan, wanda ya bayyana hakan a…
Babban malami a hukumar Hizbah ta jihar Kano Shek Muhammad Tukur moriki Rijiyar Lemo ne ya bayyana haka cikin wani shirin mai suna Rabin Ilimi da ake gabatarwa a Mujallar Matashiya. Malamin ya ce yin…
Akoi cutuka da dama da ake dauka ta hanyar jima'i masu matukar lahanin gaske ga lafiya. Ga kadan daga cikinsu : 1.Gonorrhoea: Ciwon sanyine mai ta'adi wanda yakan kama mace ko Namiji ta hanyar jima'i…
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'i…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano A satin da ya gabata ne dai aka kammala haska fim din Akeelah wanda Mansurah Isah t…
Jaruma Rahama Sadau Ta Bayyana Sirrin Dake Tattare Da Abin Dayasa Kullun Take Kara Kyau Da SheQin Fata, Jarumar Dai Ta Bayyana Hakan Ne A Shafin Sada Zumunta Na Instagram.. Jarumar Tayi Wani Tambayan…
Sharhin Fim Din ‘Mijin Badariyya’ Suna: Mijin Badariyya Tsara Labari: Munzali M. Bichi da Aminu U/Ginu Kamfani: Jidawa International Shiryawa: Ibrahim S. Jidawa Umarni: Ali Gumzak Jarumai: Ali Nuhu, …
A kwanakin baya ne masu garkuwa da mutane su ka sace sabuwar jarumar Kannywood Maryam K.K. Mun samu tattauna da ita don samun cikakken bayani kan bun da ya faru. Kwanki kin gamu da iftila’in da ya fa…
• HADIN DADI..... •. •. •. •. •. •. Matan Aure! • • • • • Uwar Gida ga hadin da zaki gigita Mai gida da Dadi... Ki sami hulba ki dakata sai tayi laushi Tamkar garin fulawa ko foda ma'ana dai tayi lau…
Akoi cutuka da dama da ake dauka ta hanyar jima'i masu matukar lahanin gaske ga lafiya. Ga kadan daga cikinsu : 1.Gonorrhoea: Ciwon sanyine mai ta'adi wanda yakan kama mace ko Namiji ta hanyar ji…