Jaruma Rahama Sadau Ta Bayyana Sirrin Dake Tattare Da Abin Dayasa Kullun Take Kara Kyau Da SheQin Fata,

Jarumar Dai Ta Bayyana Hakan Ne A Shafin Sada Zumunta Na Instagram.. Jarumar Tayi Wani Tambayane Ga Mabiyanta Inda Take Cewa, ..

Wai Da Safe Idan Ka/Kin FarKa, Me Kuke Farayi/Farawa Dashi


Sai Ta Fara Amsawa Da Kanta Inda Tace,

Ni Kullun Idan Na Tashi Daga Barci, Akwai Wata Goran Ruwa Kusa Dani, Ta Yanda Ina Tashi Nake KwanKwada Sosai, To Wannan Shine Sirrin Kyan Fata Na

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top