Gwamnatin kasar Saudiyya ta zabi harshen Hausa cikin harsunan Duniya da za’a dinga gabatar da tunatarwa a cikinsu a babban masallacin Madina, watau Masallacin Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah …
Gwamnatin kasar Saudiyya ta zabi harshen Hausa cikin harsunan Duniya da za’a dinga gabatar da tunatarwa a cikinsu a babban masallacin Madina, watau Masallacin Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah …
Kasar Amurka ta karrama fitaccen jarumin fina-finan Hausa na kungiyar Kannywood Ali Nuhu - Kasar ta karramashi karkashin ofishinta na jakadanci dake babban birnin tarayya Abuja a ranar Litinin dinnan…
Maganin kuraje pimples da habbatisauda Domin magance matsalar kurajen fuska wanda ake cema pimples. Zaa samo garin habbatisauda sai ahada da man simsim sai kuma ahada shi da garin alkama cokali day…
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Legas ta cika hannunta da fitaccen mawakin Najeriya, Augustine Kelechi wanda aka fi sani da Tekno saboda bayyana halin fitsara a bainar jama’a, inji rahoton D…
Zargin Madigo: Sabon rikici ya barke tsakanin Sadiya Kabala da Jakadiyar Tonon Asiri Wani sabon rikici ya barke tsakanin jaruma Sadiya Kabala da Jakadiyar Tona Asiri wacce ta yi kaurin suna a shafin s…
Wani sabon rikici ya barke tsakanin jaruma Sadiya Kabala da Jakadiyar Tona Asiri wacce ta yi kaurin suna a shafin sada zumunta na Instagram - Jakadiyar dai ta sanya wani hoton jaruman biyu Sadiya Kab…
Wannan wata sabuwar waka ce wanda Nura oruma mawakin gwamna mutawalle yayi akan yan Apcn sokoto akan wata iri kalma da suke ta yaya tawa mai suna "24 hours"za'a basu mulki. Shine yayi musu waka gwam…
yanayi na ruwa da damuna da muke ciki Al'umma na yawan fama da sanyin jiki yawan tari da mura da ciwon kunne da ido,da kaikayin jiki dadai sauransu,to insha Allah ga wata fa'ida a jarraba ta kuma i…
Tsohon gwamnan jihar Zanfara, Abdulaziz Yari Abubakar yace ba a samu wani abu na laifi ba a lokacin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta kai samame gidansa da ke Talata Mafara a ranar La…
-Hukumar EFCC ta kai samame gidan tsohon gwamnan Jihar Zamfara Abudlaziz Yari -Jami'ai 15 ne suka fita aikin inda suka samu dankara-dankaran motoci guda 21 a cikin gidan nasa -Tuni hukumar ta aikawa…
Lokacin damina lokaci ne da ake yawan kamuwa da cututtuka kamar su zazzaɓin typhoid, amai da zawo, Hepatitis, shawara, mura, ciwon hakarkari da sauransu Mutane da dama kan yi fama da ciwon Ido, kunne…
Gyaran fuska tayi fari da sheki naturally batare da kinsa chemical a fuskarki ba. Sannan zanyi bayani akan matan da suke tsintar kansu da wani irin wari ko kuma wani baki-baki a cikin armpit dinsu(ha…
a wannan makon na juya akalar shafin na ciwon ‘ya mace ga wasu abubuwa da ya kamata mu kula da su a cikin zamantakewarmu domin kyautata jin dadin zaman namu. Yana daga cikin abin da ya dace mu kula d…
Kafin mu shiga cikin bayani ya kamata mu san shin wace ce bazawar, budurwa da kuma wacce ta girmi mijinta. Bazawara dai ita ce matar auren da suka rabu da mijinta sanadiyyar mutuwa ko kuma rabuwa. Bu…