A wata hira da aka nuno fitattun jaruman Kannywood guda biyu Adam Zango da Zpreety,an nuno su suna daukar wani bidiyo tare - An dai jiyo muryar jarumin yana bayyanawa jarumar cewa an kusa daina sanya…
A wata hira da aka nuno fitattun jaruman Kannywood guda biyu Adam Zango da Zpreety,an nuno su suna daukar wani bidiyo tare - An dai jiyo muryar jarumin yana bayyanawa jarumar cewa an kusa daina sanya…
A wani bidiyo da yake yawo a shafukan sada zumunta an hasko jarumi Alin Shaba yana zagin mutanen da suka zage shi saboda yayi bidiyo rungume da matarsa - Shaba ya bayyana cewa 'yan wasa da yawa sun d…
Abubakar Bashir Abdulkarim wanda aka fi sani da Abubakar MaiShadda, fitaccen furodusa ne a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood. Shi ne shugaban kamfanin shirya fina-finai na Maishadda Inbestme…
A yanzu yaya kake ji da wannan rashin lafiya? Gaskiya a yanzu alhamdulillah, tunda babu inda yake yi min ciwo a jikina tun daga lokacin da aka yanke wannan kafa. Kuma akwai wata allura da aka yi min …
Wata Mata ta sake kashe mijinta a unguwar Darmanawa dake jihar Kano. Dan jarida Abba Ibrahim Gwale ya ruwaito cewa, hakan ya faru ne bayan wata cacar baki da ta faru a tsakanin matar tashi da kuma ma…
Tauraruwar fina-finan Hausa da lokaci zuwa lokaci takan shiga cece-kuce saboda irin hotunan da take wallafawa a dandalinta na sada zumunta, Amina Amal ta fito ta caccaki wadanda suke sukarta akan hot…
Hotunan da jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ke sakawa kwanannan na ta kara daukar hankulan mutane sosai, shekaranjiya, Lahadine Aminar ta saka wani hoto da ya dauki hankulan mutane sukayi ta Alla…
Tun kamin fito da sunayen sabbin ministocin shugaban kasa, Muhammadu Buhari labarai ke yawo cewa za'a baiwa tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Ministan wasanni, bayan fitowar sunayen a Jiya, Talata…
Mahaifiyar tauraron fina-finan Hausa, Hamza Talle Maifata ta rasu, muna fatan Allah ya jikanta ya kai Rahama Kabarinta Amina ya kuma baiwa iyalanta jumurin rashi.…
ABINDA ZAA NEMA. 1. Garin Kusdul hindi chokali 5 2. Garin Haltit chokali 1 3. Garin Albabunaj chokali 3 4. Garin Habbatussauda chokali 3 YADDA ZAA HADA. Dukkanin magungunan dana muka lissafa zaa h…
Wannan waka MIFTAHUL FUTUHATI Zata cigaba da zuwa ta wannan tsanin na Taskar Alan waka Youtube. A wannan gabar mun yi shimfida ne kadaitaka ta Ubangijin halitta da tabbatar da Imani da Allah da dukka…
Daga Ibrahim Baba Suleiman Sheikh Isa Ali Pantami PhD na ɗaya daga cikin aminan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ta fannin aiki da gaskiya da riƙon amana. Kazalika bai tsaya iya nan ba, a duk wani abu …
Za a kwace lasisin wani gidan talabijin na Musulunci dake kasar Birtaniya, bayan sun yi wata magana akan 'yan luwadi da matsafa. Peace TV, wadanda suke zaune a Dubai, an kama su da laifin nuna wasu s…
Mawallafi jaridar Daily Nigerian wanda yayi kaurin suna wajen fallasa bidiyoyin dollar na gwamna Ganduje yayi rubutu kan rikicin shi’a da ya tashi a Najeriya. Jarumin ya dakko dogon tarihi inda ya h…