Dalar Ganduje : kotu Ta Dauki Sabon MatakiA Kan Efcc
Dalar Ganduje : kotu Ta Dauki Sabon MatakiA Kan Efcc

Alkali Justice OA Oguwata Na Babbar Kotun Tarayya Dake Zamanta A Gyadi Gyadi Cikin Birnin Kano Yayi Umarni Da Aje Mannewa Hukumar EFCC Kwafin Sammaci Akan Allon Hukumar Dake Nan Kano, Kuma A Dauki Ho…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Fama da Jin Zafi Yayi Jima'i Saduwa (painful intercourse)
Fama da Jin Zafi Yayi Jima'i Saduwa (painful intercourse)

Jin zafi yayin saduwa ababe daban daban Kän jawo hakan kama da zafi daga waje-waje farko farkon da azzakarin maigidan ya fara shiga jikin macen. JIN ZAFI A FARKO- Shine fara jin tun kafin mutum ya ga…

Read more »

Shirin fim din Kawaye bai wahalar da ni ba - Aisha Humaira
Shirin fim din Kawaye bai wahalar da ni ba - Aisha Humaira

Jaruma fina-finan hausa Aisha Humaira ta bayyana farin ciki ta na kamala shirin fim din Kawaye lafiya tare da bayyana cewa bubu  wani kalubali data fuskanta wajen gudanar da  shirin fim din, kasanewa…

Read more »

Maganin Da Shawara Ga Wadan Da Suka Daina Istiba'i Wato (Masturbation)
Maganin Da Shawara Ga Wadan Da Suka Daina Istiba'i Wato (Masturbation)

 To Alhamdulillah kamar yadda nayi Alkawari zan kawo magani wanda wadan da suka tuba ga aikata wannan abu za suyi amfani da shi,to gashi yanxu insha Allah zan cika hadi da shawarwari. Da farko duk wa…

Read more »

  • Wacce Tafi Kowa Kyau A Jahar Kano (kalli Hotuna)
  • Wacce Tafi Kowa Kyau A Jahar Kano (kalli Hotuna)
  • Wacce Tafi Kowa Kyau A Jahar Kano (kalli Hotuna)
  • Wacce Tafi Kowa Kyau A Jahar Kano (kalli Hotuna)
Wacce Tafi Kowa Kyau A Jahar Kano (kalli Hotuna)

gasar da akayi ta zaben wacce tafi kowa kyau a nigeria Wannan macen  da kuke gani mai suna aisha ahmad ita ce wacce ta wakichi kyawawan yammatan jihar kano a gasar zaben sarauniyar kyau ta qasa Kafin…

Read more »

MUSIC : Hamisu Breaker - Kizauna Dani
MUSIC : Hamisu Breaker - Kizauna Dani

A yau munzo muku sabuwa wakar hamisu breaker mai suna " Kizauna Dani" wanda da jin taken wannan wakar kunsan akwai magana sosai acikin. Nasan wannan fasihin mawakin baya bukatar dogon surutu daga waj…

Read more »

MUSIC : Autan Wazirin waka - Aisha
MUSIC : Autan Wazirin waka - Aisha

A yau munzo muku da sabuwa wakar autan wazirin waka da wakarsa "Aisha" wanda a wannan wakar tana da salon hip hop ne wanda shine shafin mu ya kawo muku. Download and share.         Download Audio Now…

Read more »

Ilmantar Da 'Ya'yan Jihar Kano Ya Fiye Min Dukkan Kadarorin Da Na Mallaka, Cewar Kwankwaso
Ilmantar Da 'Ya'yan Jihar Kano Ya Fiye Min Dukkan Kadarorin Da Na Mallaka, Cewar Kwankwaso

...don haka na saka kadarorina kasuwa a domin ilmantar da matasa a gida da wajen Nijeriya, cewarsa Tsohon Sanatan Kano ta Tsakiya, Injiniya Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa zuwa yanzu ya s…

Read more »

Yadda Mata Za'a Rabu Da Sanyi (Infection) Kwata Kwata In Sha Allah
Yadda Mata Za'a Rabu Da Sanyi (Infection) Kwata Kwata In Sha Allah

 munyi binciken cewa kashi tisiin bisa dari na mata na fama da wannan matsala kuma muna samon complain sosai akan wannan lalura saboda haka muka yanke shawarar taimaka yanuwa mata da yadda muke hada …

Read more »

  • Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Ab Yola Yar Kwalisar Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Ab Yola Yar Kwalisar Kannywood

Wannan wasu sababbin Hotunan jaruma maryma ab yola wanda take haskaka wa a masana'antar kannywood. ©HausaLoaded …

Read more »

Zanga-zangar yan Najeriya ka a kori Abba Kyari da Mamman Daura
Zanga-zangar yan Najeriya ka a kori Abba Kyari da Mamman Daura

Yan Najeriya sun sako gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari a gaba a shafukan sada zumunta tare da kiraye-kirayen a kori wasu na gaba-gaba a gwamnatinsa. Mutane da dama ne suka yi ta bayyana ra'ayoyinsu…

Read more »

Naira dubu 750,000 nake karba a matsayin albashi na - Ahmed Lawan
Naira dubu 750,000 nake karba a matsayin albashi na - Ahmed Lawan

Shugaba majalisar dattawan Najeriya , Ahmed Ibrahim Lawan, ya bayyana cewa babu wani kudin kirki da yan  majalisar dokokin tarayyar Najeriya  ke samu kamar yadda ake cece-kuce a kai da kuma  zato.  L…

Read more »
 
Top