April 14, 2025 05:36:14 AM Menu

Manzon Allah Bai Auri Aisha Tana Shekara Tara Ba - Inji Ahmed Gumi
Manzon Allah Bai Auri Aisha Tana Shekara Tara Ba - Inji Ahmed Gumi

MANZON ALLAH BAI AURI AISHA TANA SHEKARA TARA BA - Dr. Ahmad Gumi Duk mai sha'awar kwanciya da karamar yarinya yana da tabin hankali ya tafi asibiti ya kuma yi addu'a. Karamar yarinya kamar danyan Ma…

Read more »

Hanyoyi 9 da za a iya amfani da ganyen Kabeji wajen warkar da manyan cututtuka a jiki – Masana
Hanyoyi 9 da za a iya amfani da ganyen Kabeji wajen warkar da manyan cututtuka a jiki – Masana

Kamar yadda aka sani kabeji na daga cikin ganyayyakin da ake ci musamman na marmari. Akan kwada ganyen kabeji da kuli kokuma da main bature wato ‘Salad Crème’ ko kuma ‘Mayonnaise’ a ci haka nan ko ku…

Read more »

  • Waye Magabacin Dr.Gummi A kan Karyata Auren Nana A'ishah (RA)
  • Waye Magabacin Dr.Gummi A kan Karyata Auren Nana A'ishah (RA)
Waye Magabacin Dr.Gummi A kan Karyata Auren Nana A'ishah (RA)

Daga : Aliyu Muh'd Sani Abin da masana suka fada shi ne; Kiristoci sun soki Annabi (saw) a kan auran mata tara (9), amma ba a samu sun soki aurensa da A'isha (ra) tana 'yar shekara tara (9) ba, har s…

Read more »

  • Kalli sababbin Hotunan Maryam Yahaya Yar Kwalisa

Kalli sababbin Hotunan Maryam Yahaya Yar Kwalisa

Wannan dai sababbin hotunan jaruma maryam maryam yahaya ne da sunkayi kyau shiyasa munka kawo muku. ©HausaLoaded …

Read more »

Daga ƙasar Egypt dubbai na ci gaba da yin zanga zangar Allah wadai da gwamnatin Abdul fatah sisi kan mutuwar Mursi
Daga ƙasar Egypt dubbai na ci gaba da yin zanga zangar Allah wadai da gwamnatin Abdul fatah sisi kan mutuwar Mursi

Babban jam'iyyar adawa ta kungiyar yan'uwa musulmi dake fadin Masar na zanga-zangar nuna adawa da shakku kan kisan tsohon shugaban kasar wanda sojoji suka hambarar Muhammad Mursi. Ba iya ýaýan Kungiy…

Read more »

Morsi ya yi shahada – Shugaba Erdogan
Morsi ya yi shahada – Shugaba Erdogan

Kungiyar Muslim Brotherhood ta yi ikirarin cewa an hana marigayi Mohammed Morsi samun kulawar lafiya kuma an tsare shi cikin kadaici tsawon shekara shida a gidan yari. Tsohon shugaban mai shekara 67 …

Read more »

Da Allah Ganduje Yake Fada, Daurawa Ya Yiwa Ganduje Shagube
Da Allah Ganduje Yake Fada, Daurawa Ya Yiwa Ganduje Shagube

Allah Ne Ya Yi Kano A Haka Kuma Yake So Ya Ganta, Shi Ya Sa Ya Albarkace Ta Da Abubuwa Guda shida: 1. Ilimin addinin Musulunci da malamai; Kano tafi ko wacce jiha yawan Malaman Addinin musulunci, shi…

Read more »

Zuciyar wata budurwa ta tabu bayan da ta ga saurayinta ya ajiye lambar wayarta da sunan WAINA a wayarshi
Zuciyar wata budurwa ta tabu bayan da ta ga saurayinta ya ajiye lambar wayarta da sunan WAINA a wayarshi

Zuciyar wata budurwa ta tabu bayan da ta ga saurayinta ya ajiye lambar wayarta da sunan WAINA a wayarshi Wata baiwar Allah ta bayyana mamakinta bayan da tace ta duba wayar saurayina dan taga da wane i…

Bai kamata Buhari Ya Yi shiru kan rikicin Kano Ba - Bafarawa
Bai kamata Buhari Ya Yi shiru kan rikicin Kano Ba - Bafarawa

Wani jagoran al'umma a yankin arewacin Najeriya ya soki lamirin manyan mutanen yankin da yin shiru game da rikicin masarautar Kano, wanda ya ce yana iya shafar daukacin kasar gaba daya. "Wannan rigim…

Read more »

Masha Allah : Aisha Tsamiya Ta Taimakawa Mara Lafiya da Makudan Kudi
Masha Allah : Aisha Tsamiya Ta Taimakawa Mara Lafiya da Makudan Kudi

Shafin mu hausaloaded ya ruwaito wannan labari daga babbar marubuciya nan wato Fauziyya Suleiman Alhamdulillah ala kulli halin, cikon Allah Haj Aisha Aliyu Tsamiya ta dauki nauyin aiki Mustafa dubu d…

Read more »

Abubuwa 15 Gameda Shugaba Muhammad Mursi
Abubuwa 15 Gameda Shugaba Muhammad Mursi

Mubarak Musa Al-mubarak 1- An haifi Mursi a jihar Sharqiyya a Masar a shekarar 1951 ya rasu 2019 (shekaru 68). Ya na da mata daya da 'ya'ya biyar, maza hudu mace daya. 2- yayi digiri na farko a fanni…

Read more »

Mun cancanci ka Bamu kujerar minista daya - Kannywood ga Buhari
Mun cancanci ka Bamu kujerar minista daya - Kannywood ga Buhari

Masu ruwa da tsaki a masana'antar Kannywood  a ranar Litinin sun yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari ya basu kujerar minista daya. Daya daga cikin shugabannin masana'antar kuma diraktan Abnur Enterta…

Read more »

Abin da ke tsakanina da Rahama Sadau – Yaseen Auwal
Abin da ke tsakanina da Rahama Sadau – Yaseen Auwal

Yaseen Auwal, Darakta ne kuma Shugaban Kamfanin Shirya Fina-Finai na UK Entertainment, a hirar da ya yi da Aminiya a makon jiya ya bayyana irin alakar da ke tsakaninsa da Rahama Sadau da dalilin da y…

Read more »
 
Top