Kar Ki Bari Rudin Shaidan Ya Sa Ki Bar Kishiya Ta Kwashi Garabasa
Kar Ki Bari Rudin Shaidan Ya Sa Ki Bar Kishiya Ta Kwashi Garabasa

Da fatan kowa da komai duk lafiya in sha Allah. Yau kuma za mu duba shin wai meye dalilin da yake sawa yawancin mu mata muke kauce hanya da yi wa junan mu mugunta domin Allah ya hada mu auren miji da…

Read more »

Saratu Gidado Na Nema Wa Tsohuwar Jaruma Bilkin R.K. Agajin Gaggawa

Ga abin da fitacciyar jaruma Hajiya Saratu Gidado (Daso) ta rubuta: "Wannan baiwar Allah da mu ka yi hotuna da ita sunan ta BILKIN R.K. Tsohuwar jarumar films din Hausa ce. Ta yi zamani da su Hindatu…

Read more »

An Yi Mini Tayin Miliyan 30 Domin Kare Ganduje – Sheikh Abduljabbar Kabara
An Yi Mini Tayin Miliyan 30 Domin Kare Ganduje – Sheikh Abduljabbar Kabara

Sheikh Abdujabbar Nasiru Kabara yace duk wani malami da yake fitowa ya hau manbari wajen kare Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan bidiyon da akaga gwamnan yana karbar cin hancin …

Read more »

Yanzu Yanzu: Gwamnatin tarayya ta bayyana ranakun hutun karamar sallah
Yanzu Yanzu: Gwamnatin tarayya ta bayyana ranakun hutun karamar sallah

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da Talata, 4 ga watan Mayu da Laraba, 5 ga watan Mayu a matsayin ranakun hutu domin bikin karamar sallar. Sakatariyar din-din-din na ma’aikatar cikin gida, Barista Georg…

Read more »

Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Matan Kannywood Biyu Akan soyayyar Sanata Dino Melaye

Rikici ya barke tsakanin Fati Muhammed da Teema Makamashi akan soyayyar Sanata Dino Melaye - An dai ga Teema Makamashi tana habaici a shafinta na Instagram inda - Duka 'yan matan sun yiwa Sanatan wak…

Read more »

VIDEO : Soyayya Mai Dai : Kalli Bidiyon Jaruma Empire Tana Yiwa Mijinta Wanka

Jaruma empire mai kayan mata dai, fitacciya kuma sannaniya ce wajen siyar da magungunan mata masu inganci. Asalin sunanta hauwa sa’idu muhammad. An haife ta ne a jihar gombe a kauyen billiri ranar 26…

Read more »

Hakkin mata a kan maza
Hakkin mata a kan maza

A kowane lokaci mata na yawan yin tambayoyi a kan shin maza ne kawai suke da hakki a kan mata? Wato su matan ba su da wani hakki ne a kan maza? Da yawa daga cikin irin wadannan matan da ke yin kokari…

Read more »

Mun Gaji Da Fina Finan Hausa Na Soyayya – Shugaban Moppan

Shugaban Hadaddiyar Kungiyar Masu Shirya Fina-Finan Hausa (MOPPAN) Kabiru Maikaba ya ce suna shirin fara hana masu shirya fina-finai yin fim din soyayyya don saboda su mayar da hankali kan wasu batut…

Read more »

IYAYE KO KUN SAN DA WANNA GA YAR KU
IYAYE KO KUN SAN DA WANNA GA YAR KU

Mafi yawancin yan matan wannan zamanin zakaga suna soyayya da saurayi sunyi Amanna dashi har takai an sa ranar Aurensu To Amma a gyefe guda kuma tana da wasu samarin da take kulawa bayan an samata Ra…

Read more »

Video: Abinda Akayiwa Ganduje Tun Daga Cikin Mota Jiya Ya Bashi Mamaki Matuka
Video: Abinda Akayiwa Ganduje Tun Daga Cikin Mota Jiya Ya Bashi Mamaki Matuka

Abinda Akayiwa Ganduje Tun Daga Cikin Mota Jiya Ya Bashi Mamaki Matuka shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Video: Abubuwan Ban Mamaki Da Suka Faru Wajen Rantsar Da Shugaba Buhari A Karo Na Biyu
Video: Abubuwan Ban Mamaki Da Suka Faru Wajen Rantsar Da Shugaba Buhari A Karo Na Biyu

Abubuwan Ban Mamaki Da Suka Faru Wajen Rantsar Da Shugaba Buhari A Karo Na Biyu shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

[Download Full Video] President Muhammadu Buhari Inauguration Ceremony 29th May, 2019
[Download Full Video] President Muhammadu Buhari Inauguration Ceremony 29th May, 2019

[Full Video] President Muhammadu Buhari Inauguration Ceremony 29th May, 2019 shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

CIWON KAI NA GADO WATO [MIGRAINE] A LIKITANCE
CIWON KAI NA GADO WATO [MIGRAINE] A LIKITANCE

🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿🧿 Bayanin kusan maimai ne domin nasha yinsa abaya. Ciwon Kai na ‘Migraine’ Yana daga cikin cutukan gado da suka fi addabar mata. Sai de wasu lokutan yakan addabi wa…

Read more »

MUHIMMANCI HANA JARIRI RUWA NA TSAWON WATA SHIDA
MUHIMMANCI HANA JARIRI RUWA NA TSAWON WATA SHIDA

Dayawan mutane na tambayar dalilin hana jariri ruwa na wasu watanni, hakan baya rasa nasaba da rashin sani kokuma fadakarwa akai.  Bincike cewa kashi 80 cikin dari na Nono ruwa ne. Kaso ashirin ne ab…

Read more »
 
Top