Ki dena wahalar da kanki kina shan magani zafi da radadi lokacin jinin haila. Idan kinaso zafin ya tafi to kawai ki dunga shan ruwan dumi a satin da zaki shiga na ganinki. Jini na haila na zuwa da ka…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton inda take nuna yanda Azumin jiya ya bata wahala, ta rubuta a shafinta cewa, Ba zaku gane ba naje kasuwane kunsan akwai rana dole naji Az…
Tauraron me wasan barkwanci na fina-finan Hausa, Ali Art Work kenan a wannan hoton yayin da yake kwance a gadon Asibiti babu lafiya, ya bayyana cewa yana barar addu'a. Muna fatan Allah ya bashi lafiy…
Ramadan Tafsir Darasi 2 Tare da Dr. muh'd Sani Umar R/lemo Ayi Sauraro Lafiya 2/9/1440 7/05/2019 Daga Masallacin GwaGwalada Bauchi Kuyi amfani da wannan link domin Downloading http://www.darulfatawa.…
Wani faifan bidiyon shehin malamin adiinin Islama, Sheikh Abubakar Gero Argungun ya bayyana inda aka ganshi a ciki yana addu'ar cewa Allah ya kwashewa duk wanda baya son shugaban kasa, Muhammadu Buha…
Wasu alkaluma da aka fitar na baya-bayanan sun nuna cewa ana sakin mata 58,000 a Saudiyya, wanda kashi 24% daga ciki na aure 158,000 da aka yi ne a bara a kasar, kamar yadda jaridar Saudi Gazzette ta…
Kakakin majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum, ya ce sabuwar dokar da suka gabatar ta bai wa shugaban majalisa da mataimakinsa fansho na har abada za ta taimaka wajen ragewa 'yan siyasa …
Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar Ya Allah Kajikan Sharif Rabi,u Usman Baba Shugaban Shurafa,ul Islam Ta Africa Mukuma Allah Ya Kyautata Karshenmu Dan Matsayin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi…
AN KAMA WANI KWARTO YANA LALATA DA MATAN AURE shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Dalilin da yasa Ali Nuhu yaki yiwa Adam a Zango murnar sabon Aurenshi shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Shin Baik Daga Sheikh Abdulwahhab Abdullah Mas’alolin Aure Fitowa Ta 18 (Mene Ne Hukuncin Auren Dole A Musulunci? Shin Baiko Aure Ne?) Bayani ya gabata akan nau’ikan aure da dama wadanda shari’a ta …
ABUBUWAN DAKE BATA AZUMI DA WANDA YA HALATTA GA ME AZUMI A SUNNAR ANNABI(S.A.W). ************************************************** Darasi Na uku(3)na Qarshe cikin # AZUMI . ﻓﻘﻪ ﺍﻟﺴﻨﻪ (fiqhus sunna).…
Ina masu neman rage kiba? ku huta da sayen magunguna ko shayin da ba ku san wasu sunadarai aka yi amfani da su ba waje hada su, ga wani hanya nan mafi sauki wajen rage kiba wanda za ku iya hada da ka…