Waike idan zakiyi kwalliya bakya duba madubi ne wani ya gayawa maryam gidado.. Wannan hoton nata dai ya janyo mata surutai marasa dalili da magan-ganu marasa amfani.. Kalli yadda mutane suke mata iya…
Waike idan zakiyi kwalliya bakya duba madubi ne wani ya gayawa maryam gidado.. Wannan hoton nata dai ya janyo mata surutai marasa dalili da magan-ganu marasa amfani.. Kalli yadda mutane suke mata iya…
Wannan wasu kaya tattun hotunan jarumi adam a zango ne wanda suke daka tare da wata masoya yiyar sa hotunan sunyi kyau kuma sun birge matuka saidai wani kuma yana tambayarsa wannan wacce yar wutace …
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan data dauka tare da wasu abokan aikinta a yayin daukar wani shirin fim da suke yi. …
Tsohon na hannun damar shugaban kasa, Muhammadu Buhari kuma jigo a jam'iyyar PDP, Injiya Buba Galaduma ya bayyana cewa Duniya ta shaida Atikune ya ci zaben shugaban kasa amma Buhari yayi murdiya ya k…
Wannan wata sabuwa waka ce da rarara ya rera ga wannan ango da amaryasa. Download Audio Now ©HausaLoaded …
Wannan wata sabuwa waka ce wanda rarara ya rerawa wani ango. Download Audio Now ©HausaLoaded …
Kwanakin baya an samu wani faifen video yana yawo na maryam yahaya wanda aka dauke ta tsirara batada kaya a jikin ta hakan ya jawo cece kuce sosai saidai ita jarumar tace ita batasan lokacinda aka da…
Zan Shiga Aljanna Indai Irin Su Laila Zasu Shiga Cewar Jaruma Mai Kayan Mata Danna Koren Rubutu Na Kasa Domin kallon Cikaken Hirar Da Tayi Danna kan hoton domin kallon vidbidi ©HausaLoaded …
Tallan shirin ANA BARIN HALAK ya fito a shafin YouTube juna iya zuwa ku kalla Danna kan hoton domin kallon wannan talla ©HausaLoaded …
Daga M Inuwa MH Koma waye Idan Yaje Yawon Shakatawa America Za'a Iya Bashi Dama Ya Shiga Wuraren Tarihi Ai Su Turawa Ba Ruwansu Matukar Ka Cike Sharudansu Da Suka Gindaya Maka Tofa Zasuyi Maka Duk Ab…
Wasu gwamnoni a fadin kasar nan guda 9 sun bayyana cewa a shriye suke tsaf, domin amsa kiran shugaban kasa Muhammadu Buhari, akan dokar da ya saka ta karin albashi zuwa naira 30,000, gwamnonin sunce …
Mijin diyar shugaban kasa, Zahara Buhari watau Ahmad Indimi ya caccaki kamfanin sadarwa na Glo inda ya bayyana cewa shine layin waya mafi rashin amfani dan ba zaka iya yin amfani dashi wajan Data ko …
Bayan da wasu labarai suka watsu na cewa tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta ce Hadiza Gabon 'yar Madigo ce sannan ta mata barazanar sawa a koreta daga Najeriya saboda abinda tawa Amina Amal,…
Wani bincike da wasu masana kimiyya suka yi akan gashin kare da gemun dan adam wanne yafi daukar cututtuka ya nuna cewa gashin gemun dan adam yafi yawan cutuka fiye dana kare. Masanan daga jami'ar Hi…
Hadin da ake yi wa fuska na nan da dama. Ya kamata zuwa yanzu masu karatu su gane wane irin hadi da nake nufi. Amma idan akwai wadanda ba su san wannan hadi ba, zan yi musu bayani. A takaice dai hadi…