Nafisa Abdullahi ta bayyana dalilin da yasa bata yi wa kowane dan siyasa yakin neman zabe ba
Nafisa Abdullahi ta bayyana dalilin da yasa bata yi wa kowane dan siyasa yakin neman zabe ba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana dalilin da yasa bata shiga tawagar abokan aikinta ba wajan tallata wani dan takarar siyasa ba, Nafisa ta bayyana hakane ta shafinta na dandali…

Read more »

  • Kalli Hoton Zahardeen Sani da ya jawomai Allah wadai
  • Kalli Hoton Zahardeen Sani da ya jawomai Allah wadai
Kalli Hoton Zahardeen Sani da ya jawomai Allah wadai

Tauraron fina-finan Hausa Zaharadeen Sani Owner kenan a wannan hoton nashi daya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, jikinshi babu riga, da alama mutane basuji dadin ganin wannan hoton nas…

Read more »

Yadda ake saye da sayar da katin zabe a Kano
Yadda ake saye da sayar da katin zabe a Kano

A ranar Asabar 23 ga watan Maris ne hukumar hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta shirya gudanar da zabukan gwamna a wasu yankuna da aka soke na wasu jihohin kasar. Sai dai wata babbar matsala d…

Read more »

  • Amfanin Sabara A Jikin Dan’adam
  • Amfanin Sabara A Jikin Dan’adam
Amfanin Sabara A Jikin Dan’adam

  Tun azal, Sabara na daya daga cikin itatuwan da Hausawa ke amfani da ita a fannin maganin gargajiya dan warkarda cututtuka masu dimbin yawa da suka fi dangantawa da ciwon daji kona iska kamar yanda…

Read more »

  • Innalillahi: Wannan Yahudanci Ko Wayewa Kalli Yadda Arna Ke Rungumar Nafisa Abdullahi (Video)
  • Innalillahi: Wannan Yahudanci Ko Wayewa Kalli Yadda Arna Ke Rungumar Nafisa Abdullahi (Video)
  • Innalillahi: Wannan Yahudanci Ko Wayewa Kalli Yadda Arna Ke Rungumar Nafisa Abdullahi (Video)
Innalillahi: Wannan Yahudanci Ko Wayewa Kalli Yadda Arna Ke Rungumar Nafisa Abdullahi (Video)

wannan videon d nafisa abdullahi tayi ya janyo mata tsinuwa abakin mutane sabida wasu nacewa bai kamata tarinka batawa musulunci sunaba domin wannan ba dabiar musulinci bace.. Wasu kuma suna nuna y…

Read more »

  • Nafisa Abdullahi ta bayyana Saurayinta
  • Nafisa Abdullahi ta bayyana Saurayinta
Nafisa Abdullahi ta bayyana Saurayinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana masoyinta a wata amsa tambayoyi da tayi a shafin ta na sada zumunta a dandalin Twitter. Nafisar na amsa tambayoyinne daga shafin Kannywoodscen…

Read more »

  • [ Audio + Video ] Adam A Zango - Ranka shi Dade
  • [ Audio + Video ] Adam A Zango - Ranka shi Dade
[ Audio + Video ] Adam A Zango - Ranka shi Dade

Wannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawaki Kuma jarumi adam a zango da wakarsa mai suna "Ranka shi dade" wannan waka tana daya daga cikin album din super tauraro wanda har yanzu yana bisa ha…

Read more »

  • Kalli Yadda 'Yan Gandujiyya Sun Yi Wa Singham Zanga-zanga Saboda Zargin Goyon Bayan Kwankwasiya

Kalli Yadda 'Yan Gandujiyya Sun Yi Wa Singham Zanga-zanga Saboda Zargin Goyon Bayan Kwankwasiya

Zanga-Zangar Limana da muka yi Yau domin nuna kyamarmu da yanda hukumar yan Sanda ta shiga sabgogin siyasa kuma ta marawa wani bangare baya. Daga fadar Sarki zuwa gidan Gwamnatin jihar Kano. Salihu T…

Read more »

'Yan bindigar Zamfara sunfi jami'an tsaro makamai - Gwamna Yari
'Yan bindigar Zamfara sunfi jami'an tsaro makamai - Gwamna Yari

Gwamnan jihar Zamfara me barin gado, Abdulaziz Yari ya bayyana cewa, 'yan bindigar jihar sun fi jami'an tsaron dake jihar makamai, ya bayyana hakane bayan ganawar da yayi da shugaban kasa, Muhammadu …

Read more »

  • [AUDIO + VIDEO ] - Nazir M Ahamd ,Aminu Ala Da Sani Danja D.s_ Saura Kwana Ukku (Abba Gida Gida)
  • [AUDIO + VIDEO ] - Nazir M Ahamd ,Aminu Ala Da Sani Danja D.s_ Saura Kwana Ukku (Abba Gida Gida)
[AUDIO + VIDEO ] - Nazir M Ahamd ,Aminu Ala Da Sani Danja D.s_ Saura Kwana Ukku (Abba Gida Gida)

Wannan wata sabuwa waka ce wanda sarkin waka ya fitar mai suna  "Saura Kwana ukku" wanda daman shi sarkin waka kun san ko shi a wa waka kam akwaita wanda a jahar kano Abba shine zabensa wanda a cikin…

Read more »

Kungiyar IZALA tana yin iya kokarinta wajen Ceto Alaramma Ahmad Suleiman
Kungiyar IZALA tana yin iya kokarinta wajen Ceto Alaramma Ahmad Suleiman

......Kungiyar tace wasu da ba'a San ko su waye ba, sun fara Neman kudade da sunan za'a karbo su, suna azurta kansu. Daga Ibrahim Baba Suleiman Kungiyar wa'azin musulunci ta JIBWIS ta fitar da sanarw…

Read more »

Muhimmin Sako na zuwa ga yan uwana talakawa! Akan Yan Siyasa - Daga Nura m Inuwa
Muhimmin Sako na zuwa ga yan uwana talakawa! Akan Yan Siyasa - Daga Nura m Inuwa

Zaifi mana kyau mu rage zakewa a cikin harkar yan siyasa, domin haka yana jawo mana matsala a tsakanin yan uwan mu wanda su ba haka suke da nasu yan uwan ba. Kuyi duba da wasu abubuwa kune kuke gaba …

Read more »

Amfanin Tumfafiya A Jikin Dan’adam
Amfanin Tumfafiya A Jikin Dan’adam

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Dalilin da yasa ban goyi bayan kowane dan siyasa ba - Nafis Abdullahi
Dalilin da yasa ban goyi bayan kowane dan siyasa ba - Nafis Abdullahi

Shahrarriyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, wacce akafi sani da ‘Nafisa Sai Wata Rana’ ta bayyana dalilin da yasa bata yiwa wani dan siyasa yakin neman zaben ba a wannan kakar zaben da ake ciki…

Read more »

  • Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi A Kasar Dubai Wajen Shakatawa

Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi A Kasar Dubai Wajen Shakatawa

A yau na sake zo muku da wasu zafaffan hotunan nafisa Abdullahi a kasar dubai da taje eajwa shakayawa hausawa kance masu laya na cin nama Allah ya bamu kudi masu albarka. ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top