Wannan bidiyone da ya nuna yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi bayan da shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyanshi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa a karo na biyu.…
Wannan bidiyone da ya nuna yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi bayan da shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyanshi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa a karo na biyu.…
Wannan hoton yanda jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya je fadar shugaban kasa kenan dan taya shugaba Buhari murna.…
Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan a wannan hoton da ta dauka tare da mahaifin nata, Muhammadu Buhari da mijinta, Ahmad Indimi, ta yi fatan Allah ya kiyaye kasarmu daga fitintinu. …
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a cikin jawabin da yawa 'yan Najeriya bayan lashe zaben da yayi ya bayyana cewa, sabuwar gwamnatin tashi zata mayar da hankali akan tsaro, canja fasalin tattalin arzik…
Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da labari mai dadi akan komawa baba buhari mulki Nijeriya a karo na biyu Ni Ceo MKNtechs.com tare da madadin maziyartan wannan sha…
Babban Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana soki Shugaba Muhamadu Buhari bisa nasarar da ya samu na lashe zaben shugabancin kasa na 2019 da aka gudanar a ranar 23 ga watan Satumba kuma…
A yayin da ake gaf da kammala fadin gaba dayan sakamakon zaben jihohi 36 na Najeriya hadda babban birnin tarayya, Abuja, hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya yiwa Atiku tayin bashi lambar shugaban …
Karanta barkwanci akan Atiku bayan bayyana sakamakon zaben Kano da ya dauki hankula Bayan da aka bayyana sakamakon jihar Kano, wani ya saka hoton dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abub…
A daren jiyane tauraruwar fina-finan Hausa wadda tana gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar, Fati Muhammad ta wallafa sakamakon da INEC ta bayyana a wancan…
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar bazai kira Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya tayashi murna ba, kuma ta bayyana zaben da cewa fashine aka mata da rana tsak…
An bayyana Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin wanda ya lashe zaben Najeriya a karo na biyu, abin da zai ba shi damar sake mulkar kasar na karin shekaru hudu masu zuwa. Shugaban mai shekara 76, na ja…
Kakakin majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki kenan wanda ya fadi zabenshi a zaben shugaban kasa dana 'yan majalisu da ya gudana ranar Asabar din da ta gabata, yau, Talata a zaman majalisar na far…
Wadannan wasu ne daga cikin martanin da tauraron fina-finan Hausa kuma da ya daga cikin masoya shugaban kasa, Muhammadu Buhari na masana'antar Kannywood, watau Sadik Sani Sadik yayi akan sakamakon za…
Tauraron fina-finan Hausa wanda yana daya daga cikin na gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar watau, Sani Musa Danja yayi martani akan sakamakon zaben dak…