[Music] Nura Oruma - Tsoho Ya Firgita Ya Daga Zabe
[Music] Nura Oruma - Tsoho Ya Firgita Ya Daga Zabe

The party was sworn in by the PDP party, who confirmed that Buhari was shocked to vote for six days, but he would not be old. The one who knows you is the one who has the same, and the other is the s…

Read more »

Ba dan kujerar shugaban kasa nake tare da Atiku ba koda ya fadi zabe zan ci gabda kansancewa tare dashi - Ummi Zeezee ta caccaki masu barin PDP saboda tunanin Atiku bazai ci zabe ba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin na gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ta caccaki masu barin jam'iyyar ta PDP a 'yan…

Read more »

Kana sace akwatin zabe sai kaji ana Man Rabbuka - Inji Aminu Saira

image ©Twitter Tauraron me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Aminu Saira yayi wata magana ta barkwanci akan kalaman shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan masu satar akwatin zabe, inda ya rubuta a da…

Read more »

[Ma'aurata] Mata Masu Ni'ima - Ma'aurata Kadai
[Ma'aurata] Mata Masu Ni'ima - Ma'aurata Kadai

1-Mace me yawan cika wacce take a mulmule ko ina ta cika ajikinta b.bu makusa.. 2-Doguwar mace me kauri da cika.. 3- Gajerar mace 'yar duma-duma.. 4-Mata masu yawan amfani da fruits.. 5-Doguwa siriri…

Read more »

[Ma'aurata] Yadda Ake Tsokano Sha'awa Ga Ma'aurata Kadai
[Ma'aurata] Yadda Ake Tsokano Sha'awa Ga Ma'aurata Kadai

kafin a sami gamsuwa wurin jima'i,ya zama dole a ga cewa an tsokano sha'awa,ta yadda jiki zai zama a shirye don yin jima'i. Ana fara tsokano sha'awa ne ta hanyar wasa da nono.musamman kan nonon.sabud…

Read more »

[Ma'aurata] Yada Zaki Rikita Mai Gidanki Yayin Saduwa (Jima'i) Matan Aure Kadai
[Ma'aurata] Yada Zaki Rikita Mai Gidanki Yayin Saduwa (Jima'i) Matan Aure Kadai

ki makale maigida sosai yayin daya rungomoki tare da goga masa dukiyar kirjinki a kirjinsa zuwa saman fuskarsa sannan ki tura masa daya a bakinsa ki rufe masa bakin dashi yaddah zai kama ya dinga tso…

Read more »

[Ma'aurata] Abubuwan Da Mace Zata Kiyaye Kafin Tafara Kiss Da Mai Gidanta
[Ma'aurata] Abubuwan Da Mace Zata Kiyaye Kafin Tafara Kiss Da Mai Gidanta

ki tabbatar leban ki yana da laushi da santsi Akwai hanyoyi da ake bi leben ki yayi smooth & soft, Zan koyar da ku nan gaba.. kisha ruwa Kofi 2 ko 1kafin a Fara da minti 20 ko 30... KADA KI CI ALBASA…

Read more »

[Kiwon Lafiya] Abubuwan Da Suka Sanya Hakori Haske Yayi Fari Tar
[Kiwon Lafiya] Abubuwan Da Suka Sanya Hakori Haske Yayi Fari Tar

Lura da hakori na daya daga cikin hanyoyin dakan kara fitar da kima hadida kamalar mutum. Duk yadda mutum yakai ga iya kwalliya hadida kwarewa wurin daukar wanka daxarar yagaxa tafannin kula da hakor…

Read more »

[Ma'aurata] Sirrin na Musamman ga matan aure Da yan'mata Dakuma zawarawa
[Ma'aurata] Sirrin na Musamman ga matan aure Da yan'mata Dakuma zawarawa

Yadda macen da ta haihu xata gyara kanta da kuma yan'mata da suka bude kafin ashiga daga ciki. 1)Garin Zogale 2)Qwaro 3)Man kadanya 4)Man shanu 5)Man xogale Zakihadasu waje daya ki cakudasu ki barsu …

Read more »

[Ma'aurata] Muhimmanci Saduwa (Jima'i ) - Aure Ga Mata
[Ma'aurata] Muhimmanci Saduwa (Jima'i ) - Aure Ga Mata

Saduwar aure babban ginshiki ne ko kuma a ce jigo ne a cikin zamantakewar aure wanda idan ana samun tangarda a kai walau ta bangaren mata ko mijinta, yana da matukar wahala zaman aure ya yi dadi. Wan…

Read more »

LABARI DA DUMI DAMINSA : An rufe ofishin Malam Daurawa
LABARI DA DUMI DAMINSA : An rufe ofishin Malam Daurawa

Daga Salisu Yahaya Hotoro Biyo bayan jagorantar jaddada mubayi'a ga Jagoranmu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Kwamandan Hizbah na jihar Kano Mal. Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan Malaman addi…

Read more »

[Hotuna] Kalli Zazzafan Hoton Rukayya Dawayya
[Hotuna] Kalli Zazzafan Hoton Rukayya Dawayya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya, Dawayya kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.…

Read more »

[Football] Lyon da Barca sun tashi 0-0, Liverpool da Bayern Munich ma haka
[Football] Lyon da Barca sun tashi 0-0, Liverpool da Bayern Munich ma haka

Wasannin da ka buga yau na zagaye na 16 na cin gasar kofin zakarun turai duk sun kare canjaras, Lyon ta rike Barcelona a gidanta babu ci, duk kungiyoyin biyu sun samu damarmakin cin kwallaye amma bat…

Read more »

[Hotuna] Kalli Kayataccen Hoton  Rahama Sadau Da 'Yan Uwanta
[Hotuna] Kalli Kayataccen Hoton Rahama Sadau Da 'Yan Uwanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta saka wannan hoton inda take tare da mahaifiyarta da sauran 'yan uwanta maza da mata, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.…

Read more »

Buhari mayen mulki ne - Inji Atiku
Buhari mayen mulki ne - Inji Atiku

Dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa shugaban kasar Muhammadu Buhari dan kama-karya ne. Alhaji Atiku ya bayyana haka ne a wurin taron da jam'iyya…

Read more »
 
Top