Wannan mawakin da yayi waka mai suna "Zindir"tayi leaked shine a yau sunka shiga hannu wanda dai yayi ta kuma kiran wasu wadanda wannan Abubuwan nayi yawo a social media.
Shine yau ya shiga hannu wanda munka dauko muku bidiyo domin sauraren wakar da kuma ganin yadda yan sanda sunka kamasu.
Ga bidiyon nan.
©HausaLoaded
Post a Comment