Wannan dai martanin babban chinedu ne da ya biyo bayan takarda da ya gani cewa an kai shi kotu.
Wanda a cikin takarda har an nuna cewa duk abinda ya fadi a faifan bidiyo nasa karya ne.
Wanda a ciki ya nuna cewa harda mawaki rarar ne ke masa zagon kasa yayi wannan bidiyon a shafinsa na instagram wanda munka kawo muku kai tsaye domin kallo da jin irin wani tonon silili da ya yi .
Ga dai Bidiyon nan sai ku kalla.
©HausaLoaded
Post a Comment