A cikin wannan tattaunawa da bbchausa hausa nayi mai suna Ra'ayi wanda sunka gayyato mutane kamar haka domin fadin albarkacin bakinsu.

1. Ismail Na abba Afakallahu (Shugaban hukumar tace fina finai)
2. Aminu saira (darakta)
3. Falalu Dorayi (Darakta)
4. Ibrahim muhsin ( Mai sharhi akan fina finai).

Inda mun dauko muku wannan tattaunawa domin jin ra'ayin kowa ne daga cikinsu kan, Rikicin da ke tasowa a wannan masana'antar kannywood din.
Ga shi nan dai ku ji daga bakinsu.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top