A cikin wannan bidiyo da wata tasha mai suna Duniyar kannywood na wallafa a channel dinta wanda wani muhimmin jawabi ne da jarumi adam a zango yayi akan wutar da ke ruruwa a masana'antar kannywood.

Wanda kuma tabbas a cikin jawabansa idan ankayi amfani da su cewa lallai shiyasa matsaloli ke ta musu yawa basa karewa.
Ga bidiyo nan kasa ku kalla.






©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top