Gwamnatin jihar Bauchi ta damkawa Sheikh Dahiru Usman Bauchi makarantun tsangayu na jihar Bauchi wanda Gwamnatin tarayya ta gina a fadin Arewacin Nijeriya.

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammed tare da babban Sakataren hukumar Ilimi na kasa Dr Hamid Boboyi su suka yi tsayuwan daka wurin ganin cewa sun damkawa Sheihin Malamin makarantun.





©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top