Assalamu alaikum warahamatullah a yau shafin Hausaloaded.com kamar yadda ya saba yazo muku da sabon album shaharren mawakin nan ko ince muku matashi mai tasowa a fanin wakokin hausa a yanzu.
Wanda ya tsaya ya yi kokari wajen kawo muku album dinsa mai suna Tushen Alkawali.
1. Abdul D One - Tushen Alkawali
     

2. Abdul D one - Ba Sabo
   


3. Abdul D One - Abokiyar Rayuwa
  


4. Abdul D One -  Tsalle Daya




5. Abdul D One - Jaruma Kina Lokaci



6. Abdul  D One - Maleeka





Muna masu baku hakuri na rashin kawo muku cikakken wannan album amma daga yanzu zuwa koda yaushe ku kasance da Hausaloaded.com domin kawo muku sauran wakokin.

Mungode.



©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top