A yau munzo muku da sabuwa wakar ahamd shanawa baban chakwai mai suna "Talauchi" wanda duk bahaushe yasan wannan kalma kai bari inyi ta mahauchi duk mutum yasan ta a yarensa.
Ga kadan daga baitocin wakar:-

✓ Talauchi babban ciwo ne Allah karaba mu da shi Bala'i ne.

✓ Talauchi mai sa sata.

✓ Talauchi mai sa diya ta bar gidansu.

✓ Allah kasa Talauchi yayi hagu muyi dama.

✓ Zaman banza ke samu cikin haɗari.

✓ Talauchi ke sa yarinya ta ɗauki nauyi na iyayenta.

✓ Yaki da Talauchi shine mafita.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top