Daga Shu'aib kabir.

Nafarko - Kiran gaggawa ga jakadan Nigeria ya dawo Gida Nigeria.

Na Biyu - Nigeria ta bazata halacci taron tattalin arzin Africa ba, wanda aka shirya yinsa a kasrmar Afrika ta kudu.

Na Uku - Nigeria zata rufe offishin jakadancin kasar Afrika ta kudu.

Na Hudu - Gwabnatin Nigeria ta tura jiragen sama guda hudu domin dawo da 'yan Nigeria gida.

Masu karatu mai zaku ce game da wannan hukunci na Gwabnatin tarayya ?

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top