A jiyane labarin cewa tauraruwar mawakiyar kasar Amurka, Nciky Minaj zata yi wasa a kasar Saudiyya ya bayyana inda dama, musamman musulmai sukai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyinsu akan wannan lamari,

Itama tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta bayyana ra'ayinta akai.

A sakon data fitar ta shafinta na Twitter, Maryam ta bayyana cewa,

Salamu alaikum 'yanuwa maza da mata ina da tambaya. Menene ra'ayinku akan wasan da Nicki Minaj zata yi a kasar Saudiyya?

Ina son wakokinta amma bana goyon bayan wasan da zata yi a kasa me tsarki.



Wasu dai sun bayyana cewa basu ga laifin hakan ba tunda ba a cikin garin makka ko Madina zata yi wasan ba a jedda ne.

Wasu kuwa sunce wasan na Nicki Minaj kwata kwata be dace ba.

©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top