A yau shafin Hausaloaded yazo muku da wasu sababbin hotunan saurayi garzali miko da kuma Tsohuwa cikin matan kannywood wato Hadiza Muhammad a matsayin matarsa Sai wannan zance gaskiya fim ne mai suna "Budurwar zuciya" wanda  a  nuna wannan fim kamar haka:-

Zamu nuna wannan shahararren Shirin Ranar idin Babbar Sallah a
KANO
KADUNA
ZARIA
ZAMFARA Insha Allah  #Budurwarzuciyathemovie

Written by @yakubukumo

Sound @saddiqsayaya

Lyrics @nazifiasnanic
Light @nurahudu40

D.o.p @umar_tage

Art Director/Set Design @tahiritahir_abba

Costumes @kamal_i_hikima

Continuity/ Asst. AD 2 @yunusamuazu1

Asst. AD. @bshrdtti

Produced by @nazir_danhajiya

Directed by @sunusi_oscar__442









©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top