Majalissar dokokin jihar Kano taki amincewa da yiwa dokar mayar da Sarakuna 4 da gwamnatin ta kirkira a baya zama na 2. ‘Yan Majalissar sunki amincewa da sabuwar dokar karin sarakunan bayan daukar sa…
Majalissar dokokin jihar Kano taki amincewa da yiwa dokar mayar da Sarakuna 4 da gwamnatin ta kirkira a baya zama na 2. ‘Yan Majalissar sunki amincewa da sabuwar dokar karin sarakunan bayan daukar sa…
Da farko zaki gyara kayan miyanki dukkan abinda kikeso albasa tumatir tattasa attarubu in kina son tafarnuwa ma zaki iya sawa, sai ki kai markade. ~Bayan an markado sai ki juyeshi a abin tatar ko…
Buhari ya nada dan Hausa fim a matsayin kwamishinan hukumar alhazan Najeriya - Jarumi Nura Hussaini Yakasai dai an bashi mukamin kwamishin tsare-tsare da kudi na hukumar daga jihar Kano - Inda a jiya…
Kungiyar jarumai ta kasa mai suna "Hausa Actors Guild of Nigeria" a karkashin shugabancin Alhassan Kwalle sun kai ziyara ga sabon Kwamishinan ' Yan sanda na Jihar Kano a shalkwatar rundunar da ke ung…
Jaruma maryam yahya yanzu haka ta kasar gambia inda ta sanya hotunan a wani wajen Shakatawa da ke cikin kasar wanda hotunan sunyi kyau matukar gaske. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoade…
Daga Muhammad Usman Gashua Maulana Shehu (r.t.a) ya fara da cewa : Assalamu alaikum masu sauraron mu, ina wannan maganane a matsayi na na Mu'kaddamin Tijjaniyya, na samu labari da bashi da dad'i, cew…
image © Htrust Sarkin waka yayi wata kalma da mutane sukace ta batsa ce kan hoton Hadiza Gabon Sarkin waka yayi wata kalma da mutane sukace ta batsa ce kan hoton Hadiza Gabon bayan ya sakashi a shafi…
Image ©Htrust Allah wadaran naka ya lalace, Yariman Saudiyya ya sake gayyato wata futsararriya Allah wadaran naka ya lalace, Yariman Saudiyya ya sake gayyato wata futsararriyar mawakiyar Najeriya dom…
Hanyoyi 7 da za a bi a lokacin sanyi don samu ingantacciyar lafiyaA kwanaki kalilan da suka gabata, yanayin sanyi ya fara juyowa a kasar nan. Sau da yawa sanyi na farawa daga watan Nuwamba ne zuwa wa…
- Dr. Kadiri babbar likitar kwakwalwa ce da ke aiki da asibitin Pinnacle a matsayin shugabar asibitin - Ta bayyana yadda jima'i ke cirewa mata damuwa tare da warkar dasu daga wasu cutukan kwakwalwa …
Dr. Kadiri babbar likitar kwakwalwa ce da ke aiki da asibitin Pinnacle a matsayin shugabar asibitin - Ta bayyana yadda jima'i ke cirewa mata damuwa tare da warkar dasu daga wasu cutukan kwakwalwa da …
Jaruma Rahama Sadau tayi sababbin hotunan wanda sunka haskaka shafinta na instagram wanda kuma wannan wani ne na dunki wanda nasan 'ya'yan gata da masu dunki. Wanda nasan teloli zasu amfana da wannan…
Tattaunawar WAKILINMU, MUSA ISHAK MUHAMMAD Tare Da MAWAKI ABDULRAHMAN USMAN, Wanda A Ka Fi Sani Da (Tee Swag). Da Farko Za mu so ka Fada Mana Cikakken Sunanka da Kuma Takaitaccen Tarihinka. To ni dai…