Boko Haram na mika kansu ga sojin Najeriya
Boko Haram na mika kansu ga sojin Najeriya

Rundunar sojin Najeriya tace ana cigaba da samun mayakan kungiyar Boko Haram dake mika kan su ga dakarun dake aiki a karkashin rundunar Lafiya Dole dake Maiduguri.     Jami’in yada labaran sojin dake…

Read more »

HARKALLAR NAIRA BILIYAN 3.6: Gidan Radiyon Bauchi ta Kori manajanta saboda yin shiri kan zargin harkallar kwangilar gwamna Bala
HARKALLAR NAIRA BILIYAN 3.6: Gidan Radiyon Bauchi ta Kori manajanta saboda yin shiri kan zargin harkallar kwangilar gwamna Bala

Duk da cewa manajan gidan Radiyon Albarka dake Bauchi Waziri Hardawa ya bayyana wa PREMIUM TIMES cewa ya shirya wannan shiri ne domin wayar da kan mutanen jihar a matsayiun sa na dan jarida amma kuma…

Read more »

JARUMA MARYAM TA ƁARA: Inda Tayi Martani Mai Zafi Kan Masu Yimata Kazafin Tana Zina!!! (Karanta)

; Inda ta ce Duk Wanda yayi Mata Ƙazafin tana Zina ba ta yafe ba har Abadan. Bari na gaya muku, idan har kuna ganin zaku kunyata ni akan abinda ya faru dani kwanakin baya, to ku tabbata cewa kune zak…

Read more »

Iyalan Masarautar Saudiyya Ma Sun Kasance Suna Ziyartar Nijeriya Don Duba Lafiyarsu>>Ministan Lafiya
Iyalan Masarautar Saudiyya Ma Sun Kasance Suna Ziyartar Nijeriya Don Duba Lafiyarsu>>Ministan Lafiya

Iyalan Masarautar Saudiyya Ma Sun Kasance Suna Ziyartar Nijeriya Don Duba Lafiyarsu, Cewar Ministan Lafiya   Karamin Ministan Lafiya, Olurunnimbe Mamora, ya ce Nijeriya ta ci gajiyar kudin shigar yaw…

Read more »

Hotunan Fitaccen Mawakin Amurka, Akon A Yayin Aikin Umrah A Makkah

Mawakin ya ce ya godewa Allah da ya ba shi ikon zuwa Umrah.     Idan ba a manta ba dai, a baya Akon ya ce imani da Allah da kasancewar sa musulmi ne sirrin daukakar da ya yi a duniya a fannin waka. ©…

Read more »

Dangote zai Kashe Milliyan 200 don yaki da cutar coronavirus a Najeriya
Dangote zai Kashe Milliyan 200 don yaki da cutar coronavirus a Najeriya

Gidauniyar Aliko Dangote (ADF) ta dauki alkawarin Naira miliyan 200 don tallafawa kokarin Gwamnatin Tarayya akan dakile yaduwar cutar Covid-19 (CoronaVirus) a kasar. Ms Zouera Youssoufou, Babbar Dara…

Read more »

Shugaba Buhari ya bayyana matsayinsa kan sake bude iyakokin Najeriya
Shugaba Buhari ya bayyana matsayinsa kan sake bude iyakokin Najeriya

A ranar Talata, Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin gwamnatinsa a shirye take ta aiwatar da shawarar kwamitin sulhu a kan rufe wasu hanyoyin iyakokin kasarnan. Kwamitin ya hada da Najeriya, Be…

Read more »

How to Send PDF Files Using WhatsApp On Android Phone? 100% working
How to Send PDF Files Using WhatsApp On Android Phone? 100% working

via …

Read more »

An Zargi Mawaki Hamisu Breaker Da Yaudaro Matar Aure Zuwa Cikin Harkar Fim
An Zargi Mawaki Hamisu Breaker Da Yaudaro Matar Aure Zuwa Cikin Harkar Fim

Ana zargin shahararren matashin mawakin finafinan Hausa, Hamisu Breaker Dorayi da laifin hurewa wata matar aure kunne har sai da ya yaudaro ta zuwa cikin harkar fim din Hausa. Ba kowa bace ake zargin…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi Yar kwalisa Wajen shakatawa

Wannan wasu sababbin hotunan jaruma nafisa Abdullahi wanda taje shakatawa a kasar waje. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Topa Ana Wata Ga Wata Video Sadiya Kabala Ta saki sabon video akan Masu...... A Kannywood
Topa Ana Wata Ga Wata Video Sadiya Kabala Ta saki sabon video akan Masu...... A Kannywood

via …

Read more »

Wannan Wayewa Kenan Ko Zallar Iskanci Yakamata Malamai Su Sanya Bakifa
Wannan Wayewa Kenan Ko Zallar Iskanci Yakamata Malamai Su Sanya Bakifa

via …

Read more »

MUSIC: Musa Africa Ft.Dj Ab – Kina Juya Ni
MUSIC: Musa Africa Ft.Dj Ab – Kina Juya Ni

Musa Africa promised to release his new jam featuring King Of The North DJ AB with a hot tittle Kina Juya Ni With these jam was based on Woman as you hear the name Kina Juya Ni Download and enjoy tha…

Read more »

Tarihi A Kannywood ! Shin ko kun san Naira Miliyan Nawa Anka samu A Cenima Fim Din MATTI A ZAZZAU?
Tarihi A Kannywood ! Shin ko kun san Naira Miliyan Nawa Anka samu A Cenima Fim Din MATTI A ZAZZAU?

Fim din matti a zazzau ya kafa tarihi wanda babu fim din kannywood da ya kafa a masana'antar kannywood wanda har yanzu babu fim din fina finan hausa tun fara kallon fina finai a cenima har zuwa yanzu…

Read more »

Ku Kwantar Da Hankalinku, Kada Ku Tsorata Da Cutar Corona Virus - Shugaba Buhari Ga ‘Yan Nijeriya
Ku Kwantar Da Hankalinku, Kada Ku Tsorata Da Cutar Corona Virus - Shugaba Buhari Ga ‘Yan Nijeriya

via …

Read more »
 
Top