To Lallai Harka Ta Girma! Garzali Miko Zai Bude Gidan Gala
To Lallai Harka Ta Girma! Garzali Miko Zai Bude Gidan Gala

Fitaccen jarumi kuma Mawaki Garzali Miko, yana shirin bude wani sabon gida wasa na musamman mai zaman kan sa, a garin Azare da ke Jihar Bauchi. Jarumin yana daya daga cikin jaruman da tauraruwar sa k…

Read more »

Bidiyo : Cikin Rashin Tsoro Sheikh Ibrahim Khalil Yayi Martani Akan Hana Bara A Kano

Wannan babban malami ne a cikin al'ummar musulmi wanda yake dan kano ne,kuma mazauni kano yayi martani kan hana bara da gwamnatin kano tayi. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com…

Read more »

ALLAH BA AZZALUMIN BAWANSA BANE - Asalin Faruwar Matsalar Harka Fim Din Maryam Booth Da Iyayen ta

Wannan mummunan abu daya faru da Maryam Booth ya zama darasi da izina musamman ga iyaye mata, ina tuna takaddamar data faru  tsakanin Hukumar tace fina-finai da su Maryam Booth da mahaifiyarta da ma …

Read more »

Bidiyo : Dana Samu Kudi Zan Yiwa Matata Kishiya - Rabi'u Musa Rikadawa

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah. A wannan kashi na 15, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina…

Read more »

Da rufin asirina na shiga harkar fim -Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a
Da rufin asirina na shiga harkar fim -Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a

 Da rufin asirina na shiga harkar fim -Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a Tsohuwa a masana'antar fina-finai ta Kannywood, Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a, wadda a yanzu ta rikide ta zama 'yar siyasa, …

Read more »

Yadda Zaka Hada Katin Daurin Aure Ko Gayyata (Invitation Card) A Kowacce Irin Android
Yadda Zaka Hada Katin Daurin Aure Ko Gayyata (Invitation Card) A Kowacce Irin Android

Yauwa Wannan Shine Application Din Da Zasu Daukar Zuwa Kan Wayar Taku... 👇👇👇👇👇👇👇 https://ift.tt/2TlQvNj How create invitaion card Invitation card Wedding card Birthday card Baby card How to cr…

Read more »

Karanta Martanin Matar Adam A Zango da Wani Yace mata 'Kina son Maryam Ab Yola Ta zama Kishiyarki'?

A cikin wani status na Amaryar jarumi adam a zango ta fitar a shafinta na instagram da cewa ka tambaye ni wanda a turanci ake kira "Ask me". A nan ne wani ko wata nayi mata tambaya shin kina so jarum…

Read more »

MUSIC : Abdul d One ft Salmankha - Talaka
MUSIC : Abdul d One ft Salmankha - Talaka

Albishirinku ma'abota sauraren wakokin hausa kuma masu sauraren wakokin abdul d one a yau na zo muku da sabuwa waka da Yayi Tare da abokinsa mai suna " Talaka" . A cikin wannan waka akwai jan kunne g…

Read more »

Illolin Amfani Da Magungunan Mata Musamman Ga Mace Budurwa
Illolin Amfani Da Magungunan Mata Musamman Ga Mace Budurwa

Da yawa daga cikin mata musamman ma Hausawanmu na yau, sun duƙufa wajen amfani da wasu sinadarai don ƙarawa ‘ya’yansu mata ni’ima wajen gamsar da mazajensu. To haƙiƙa, ba zai iya zama laifi in an yi …

Read more »

Yawan Shakar Maganin Kashe Kwari Na Rage Karfin Gaban Namiji – Binciken Likita
Yawan Shakar Maganin Kashe Kwari Na Rage Karfin Gaban Namiji – Binciken Likita

Suleiman Ambali dake koyarwa a sashen kula da kiwon dabbobi na jami’ar Ilorin jihar Kwara ya bayyana cewa yawan shakar maganin kashe kwari da ciyawa na hana rage karfin gaban namiji. Ambali ya gano h…

Read more »

VIDEO + AUDIO :Nazir M. Ahmad - Madakin Lafiya IGP (Shugan Yan Sanda)

Wannan wata sabuwa ce da sarkin wakar san kano yayiwa Shugaban yan sanda Nigeria wanda idan baku manta ba shima takwaransa Nazifi Asnanic nayi tasa. Kuma munka kawo muku ita , to shima sarkin waka ba…

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A kasar Waje ,Wajen Shakatawa

Fati Abdullahi wadda anka fi sani da fati washa a kasar waje,wajen yawon bude ido. Wanda daman kunsan itama wannan jaruma ba'a barta a baya ba wajen zuwa shakatawa a kasar waje. Mun Dauko Daga Shafin…

Read more »

VIDEO + AUDIO : Nazifi Asnanic - Shugaban Yan sanda Ft Maryam Yahaya

Wannan wata sabuwa waka ce da mawaki nazifi Asnanic nayiwa shugaban yan sanda IG kenan inda yake fadin kokarinsa a wajen aikinsa da hazakarsa da himmasa a wajen bada tsaro a cikin kasa da kare rayuwa…

Read more »

MUSIC : Hussaini Danko - Daga Ruhi 2020
MUSIC : Hussaini Danko - Daga Ruhi 2020

Sauke Sabuwar Wakar Hussaini Danko 2020 Mai Taken “Daga Ruhi” Bayan Jimawa Da Mawakin Yayi Najinshi Shiru, Wannan Karon Yazo Maku Da Wata Sabuwa. Wakar Yayita Ne Ga Masoyiyarsa Abar Kauna Kuma Abin T…

Read more »

MUSIC: Umar MB - Bazar Rawa
MUSIC: Umar MB - Bazar Rawa

Sabuwar Wakar Umar MB Bazan Rawa, Mawaki Umar MB Yazo Muku Da Wata Sabuwa Kuma Zazzafar Wakar Sa Mai Taken Bazar Rawa. Sauke Wakar Domin Jin DadinKu. Download Mp3 Source hausamini.com Mun Dauko Daga …

Read more »
 
Top